Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.
Revision as of 16:52, 2 September 2020 by Sabash3k (talk | contribs)

<!DOCTYPE HTML SYSTEM "about:legacy-compat"> Owe in Hausa, translation, English-Hausa Dictionary - Glosbe

owe   

IPA: /əʊ/, /oʊ/; Type: verb;
To be under an obligation to give something back to someone or to perform some action for someone.
To have debt, to be in debt.
To be under an obligation to give something back to someone or to perform some action for someone.
To have debt, to be in debt.
to be under an obligation
to be in debt
owe (money)
(to) owe (money)
be indebted to, in an abstract or intellectual sense; "This new theory owes much to Einstein's Relativity Theory"
be in debt; "She owes me $200"; "I still owe for the car"; "The thesis owes much to his adviser"
be obliged to pay or repay
    Show declension of owe

Example sentences with "owe", translation memory

add example
en In a very real sense, you would owe him your life.
ha Hakika, domin albarkacinsa ka samu rai.
en (Acts 15:14) And in these last days, he is gathering together “a great crowd, which no man [is] able to number, out of all nations and tribes and peoples and tongues,” who joyfully acknowledge: “Salvation we owe to our God, who is seated on the throne, and to the Lamb.” —Revelation 7:9, 10.
ha (Ayukan Manzanni 15:14) A wannan zamani na ƙarshe, Allah yana tattara “taro mai-girma, wanda ba mai-ƙirgawa, daga cikin kowane iri, da dukan kabilai da al’ummai da harsuna,” waɗanda cikin farin ciki suke cewa: “Ceto ga Allahnmu ne wanda ya zauna bisa kursiyin, ga Ɗan ragon kuma.”—Ru’ya ta Yohanna 7:9, 10.
en Do we not, then, owe Jehovah our obedience?
ha Tun da Jehobah ne ya halicce mu, ya kamata mu riƙa yi masa biyayya.
en What they owe us is like the one hundred pieces of money that the one slave owed to the other.
ha Abin da muke bin su kamar kuɗi sulalla ɗari ne da ɗayan bawan yake bin ɗan’uwansa.
en He knelt down before the king and begged: ‘Please, give me more time, and I will pay back everything that I owe you.’
ha Bayan ya durƙusa a gaban sarkin ya yi roƙo: ‘Don Allah, ka ƙara mini lokaci, zan biya ka dukan kuɗin da na karɓa.’
en According to the Scriptures, they cry out: “Salvation we owe to our God, who is seated on the throne, and to the Lamb [Jesus Christ].”
ha Bisa abin da Nassosi ya ce, sun ta da murya da ƙarfi suka ce: “Ceto ga Allahnmu ne wanda ya zauna bisa kursiyin, ga Ɗan ragon [Yesu Kristi] kuma.”
en Hence, if you believe that Jehovah’s standards are for your good, you owe it to yourself to live by your convictions.
ha Saboda haka, idan kun gaskata cewa mizanan Jehobah don amfaninku ne, kun cancanci ku yi rayuwa bisa abin da kuka gaskata.
en Do we not, then, owe Jehovah our obedience?
ha Muna bukata mu yi wa Jehobah biyayya.
en (2 Corinthians 11:3) Do we not owe it to Christ and to his Father to make every effort to keep morally chaste?
ha (2 Korinthiyawa 11:3) Domin albarkacin Kristi da na Ubansa ba ya kamata ba ne mu yi iyakacin ƙoƙarinmu mu kasance da tsabtar ɗabi’a?
en And how can we balance our obligations to God with what we owe secular authorities?
ha Kuma ta yaya za mu daidaita wannan hakki ga Allah da hakkin da muke da shi ga masu iko?
en Among them are: social insurance programs, improved education, canceling debts developing nations owe to industrialized nations, removing import barriers so that nations with a large percentage of poor people can sell their products more easily, and low-income housing for the poor.
ha Ga wasu cikinsu: tsarin inshora na jama’a, ƙara ilimi, kawar da bashi da al’ummai da suke neman bunƙasawa suke bin al’ummai da suka bunƙasa, kawar da hani na shigar da kayayyaki saboda ƙasashe da suke da yawan matalauta su iya sayar da kayansu da sauƙi kuma su samu gidajen da gwamnati suka gina domin matalauta.
en He highlighted the enormity of our debt to God compared to what any human may owe us.
ha Ya bayyana yawan bashi da Allah yake binmu idan aka gwada da wanda muke bin mutane.
en So when compared with what we owe to God, other people owe us little.
ha Saboda haka, idan aka gwada da abin da Allah yake bin mu, abin da muke bin wasu mutane kaɗan ne kawai.
en 10:10) So the deliverance we receive by means of Christ’s sacrifice is something we owe first and foremost to Jehovah.
ha 10:10) Saboda haka, ceto da muka samu ta hanyar hadayar Kristi abu ne na farko kuma mafi muhimmanci da za mu biya Jehobah.
en Those who wish to please Christ owe love and appreciation to all, regardless of nationality, race, or religion
ha Waɗanda suke so su sa Kristi farin ciki suna bukatar su riƙa gode wa dukan mutane
en Why did Israel owe God strict obedience, and what should motivate us to obey him?
ha Me ya sa Isra’ila na bukatan yi wa Allah biyayya, kuma menene zai motsa mu mu yi masa biyayya?
en What Do We Owe Our Neighbor?
ha Wane Nawaya Muke da Shi Wajen Maƙwabcinmu?
en We owe our existence to love because Jehovah created us out of unselfish love.
ha Muna rayuwa ne saboda ƙauna domin Jehobah ya halicce mu cikin ƙauna babu son kai.
en We owe it to others to share with them the lifesaving good news.
ha Wajibinmu ne mu gaya wa wasu bishara mai ceton rai.
en * This is a cruel, unnecessary practice that is out of harmony with the loving care that Christian parents owe their children.
ha * Mugunta ce wannan, da ba ta dace ba da ƙauna da iyaye Kiristoci ya kamata su nuna wa ’ya’yansu ba.
en Their words and deeds in effect declare: “Salvation we owe to our God, who is seated on the throne, and to the Lamb.” —Revelation 7:9, 10, 14, 15.
ha Kalmominsu da kuma ayyukansu watau yana cewa ne: “Ceto ga Allahnmu ne wanda ya zauna bisa kursiyin, ga Ɗan ragon kuma.”—Ru’ya ta Yohanna 7:9, 10, 14, 15.
en 3 It is to Jehovah God, our Creator and Life-Giver, that we owe our gratitude, especially as we consider some of the bounteous gifts he has showered upon us.
ha 3 Muna bukatar mu yi godiya ga Jehovah Allah ne, Mahaliccinmu kuma Mai Ba da Rai, musamman idan muka yi tunanin wasu cikin kyautarsa masu yawa da yake ba mu.
en We owe Jehovah far more than we owe any human.
ha Muna da hakki ga Jehovah fiye da yadda muke da shi ga kowanne mutum.
en (Acts 17:28; 1 Timothy 1:11) We realize that we owe our lives to our Creator.
ha (Ayyukan Manzanni 17:28; 1 Timotawus 1:11) Jehobah ne mahalicci kuma shi ya ba mu rai.
en 21 There is, though, a more important responsibility than the honor we owe to any secular authority and even than the love we owe our brothers.
ha 21 Har ila, akwai hakki mafi muhimmanci fiye da daraja da za mu ba wa masu iko har ma fiye da ƙauna da za mu nuna wa ’yan’uwanmu.
Showing page 1. Found 51 sentences matching phrase "owe".Found in 6 ms. Translation memories are created by human, but computer aligned, which might cause mistakes. They come from many sources and are not checked. Be warned.