tauri, tsauri, daskare, sandarewa
Pronunciation
Audio (US) (file) - Hausa pronunciation
Adjective
Positive |
Comparative |
Superlative |
- If something is solid, it is hard and keeps its shape. <> tauri, tsauri, daskare, sandarewa.
- When he went out in the morning, the water had frozen solid. <> lokacin daya fita da safe ruwan yayi tauri yakoma kankara
- After it has cooled, the solid gold is moved to a safer place. <> bayan yayi sanyi me zinari mai taurin ana ajiyeshi a guri mai kyau.
- The police had enough solid evidence to put him in jail. <> dan sandan yanada bayanai masu tsauri da zaisa ya kulleshi.