Pronunciation
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- (transitive) When you conceal something, you hide it from other people. <> sirrinta abu, ɓoye, asirta.
- Synonym: hide
- Antonym: reveal
- The politician was charged for concealing that he had been involved with the company. <> An caji ɗan siyasan da ɓoye cewa ya yi alaƙa da kamfanin.
- Mudi, wani magidanci, ya shaida wa DW cewa ba zai iya yin sayayya ba tare da an sanya masa leda ba saboda sirrinta abin da ya saya. [1]
- And conceal your speech or publicize it; <> kuma ku asirta maganarku ko ku bayyana ta, = [ 67:13 ] kuma ok da ku asirta furcinku, ko ku bayyana ta --Qur'an 67:13