Noun
jimina = f; bicilmi / barodo = m
- wani babban tsuntsu mai dogwayen ƙafafu da dogon wuya, yana nasa manyan ƙwayaye. <> ostrich - A large flightless bird with long legs and neck.
Menene Sunan Namijin Jimina? | Street Questions (EPISODE 41 via HausaTop TV)