Toggle menu
24K
663
183
158K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

land

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 14:28, 28 September 2020 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Singular
land

Plural
lands

  1. ƙasa, fegi
    and we have certainly honored the children of adam and carried them on the land and sea and provided for them of the good things and preferred them over much of what we have created, with [ definite ] preference. <> kuma lalle ne mun girmama 'yan adam, kuma muka ɗauke su a cikin ƙasa da teku kuma muka azurta su daga abubuwa masu daɗi kuma muka fifita su a kan masu yawa daga waɗanda muka halitta, fifitawa. = [ 17:70 ] mun daukaka bil'adama, kuma muka tanadad masu da abubuwan hawa a kan qasa da teku. kuma muka arzuta su da abubuwa masu dadi, kuma muka yi masu yawan fifiko daga sauran abin da muka halitta. --Qur'an 17:70

Verb

Plain form (yanzu)
land

3rd-person singular (ana cikin yi)
lands

Past tense (ya wuce)
landed

Past participle (ya wuce)
landed

Present participle (ana cikin yi)
landing

  1. sauka ƙasa