Verb
- to dig, mine, bore.
- "in that country, they mine gold"
"à ƙasâr can anā̀ hàkar gwâl" [1] - Kwarewar ‘yan kasuwar kasar Amurka zai iya taimakawa wajen hako wadannan ma’adanai, wanda zai taimaka wajen fitar da mutanen Afrika da dama daga cikin talauci idan suka ci moriyar wadatar arziki da wadannan ma’adanai za su kawo.
Private sector expertise in the United States can facilitate the responsible development of those resources, helping bring more Africans out of poverty to share in the economic values of those resources. [2]
- "in that country, they mine gold"