abakos
Noun
- (countable) An abacus is an ancient calculating device. It is made of a frame with beads on various rods. <> Tsohuwar na'urar lissafi da ke ƙunshe da dutsen ado a jere, ɗabaƙõƙi a kan jũna.
- Abacus wani raskwana (calculator) ne da aka yi shi da ‘ya’yan carbi da waya ko igiya wanda yake ba mutum damar yin lissafi a cikin sauƙi.