- preparation, plan
- yi tanadi- wato yin shiri <> to be prepared, reserve
- austerity measures, economics <> matakan tsimi da tanadi
- Synonym: tattalin arziki
- provision, provide, provider.
- bringing provisions. <> sa'an nan da jirage masu gudana (a kan ruwa) da sauƙi. = [ 51:3 ] masu gudanar da tanadi. --Qur'an 51:3
- Jehobah—Mai Tanadi Cikin Ƙauna <> Jehovah—A Loving Provider [5]
- 2 Bangaskiya ga tanadi da Allah ya yi na tada matattu ta wurin Ɗansa Yesu Kristi, zai iya riƙe mu a lokacin wahala. <> 2 Faith in God’s provision for raising the dead by means of his Son, Jesus Christ, can sustain us in times of stress. [6]