Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:permissible

Discussion page of permissible
Revision as of 10:33, 28 October 2020 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:19134))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of permissible [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar permissible:
    1. In a survey carried out in Germany, the vast majority of the respondents felt that “lying on minor issues in order to protect oneself or to protect others from harm is permissible, yes, even necessary so that people get along with one another.”
      A wani bincike da aka yi a Jamus, yawancin mutane suna jin cewa “ba laifi ba ne mutum ya yi ƙarya a ƙananan al’amura don ya kāre kansa ko wasu daga lahani, kuma hakan ya dace don mutane su yi abokantaka da juna.” [2]

    2. He rationalized that what he had done was permissible because the livestock could be used as a sacrifice, and he minimized Samuel’s counsel.
      Ya ce abin da ya yi ba laifi ba ne domin zai yi hadaya da dabbobin, kuma bai saurari gargadin da Sama’ila ya yi masa ba. [3]

    3. When asked if divorce was permissible, Jesus said: “Did you not read that he who created them from the beginning made them male and female and said, ‘For this reason a man will leave his father and his mother and will stick to his wife, and the two will be one flesh’?
      Sa’ad da aka tambaye shi ko ya dace a kashe aure, Yesu ya ce: “Ba ku karanta ba, shi wanda ya yi su tun farko, namiji da tamata ya yi su, har ya ce, Saboda wannan namiji za ya bar ubansa da uwatasa shi manne ma matatasa; su biyu kuwa za su zama nama ɗaya? [4]

    4. For example, if it is legal and permissible to do so, why not bring Bible-based publications with you and read them during lunchtime or other periods when it is allowable to do so?
      Alal misali, idan bisa doka ya dace kuma ana hakan, ka kai littattafai da ke bisa Littafi Mai Tsarki makaranta kana karantawa lokacin cin abinci na rana ko wani lokacin da aka yarda a yi hakan. [5]

    5. Those who are confined to their homes because of old age or sickness may be able to witness by letters or, where permissible, by telephone, or perhaps they can share the good news with those who visit.
      Waɗanda ba za su iya fita ba daga gidajensu domin tsufa ko kuma ciwo za su iya yin wa’azi ta wajen rubuta wasiƙa, ko kuma idan zai yiwu, da tarho, ko kuma wataƙila sa’ad da wasu suka ziyarce su. [6]

    6. (Titus 1:15) Paul certainly was not saying that for a morally clean Christian, absolutely everything is clean and permissible.
      (Titus 1:15) Ba wai Bulus yana cewa kome yana da tsabta kuma ya dace ga Kirista mai tsabtan ɗabi’a ba ne. [7]


Retrieved October 28, 2020, 6:33 am via glosbe (pid: 19134)