to rave and gush over food; savoring delicious food by exhibiting socially subconscious behavior at a meal such as making compliments about how tasty a food is <> maganar da mutum yake yi ba tare da saninsa ba yayin da yake cin abinci ko shan wani abu mai daɗi.