Hausa
Suna (n, m)
- kalmar da ake amfani da ita wajen kira ko ambato ko wani abu.
- Kana da suna? <> Do you have a name?
- adadin kuɗin da mai kaya kan fara ambatawa kafin mai saye ya taya
- Audu ya sa wa motarsa suna.
- bikin raɗa wa jaririn da aka haifa da abin da za a riƙa kiran sa
- Bikin suna <> Naming ceremony
- shahara (famous)
- Ali Nuhu ya yi suna wajen harkar fina-finai.
English
Noun
- A name is what a person, place, or thing is called or how it is identified.
- My name is Jack.