Noun
f
Verb
juya | juyawa | juyar da | juyo (turned, turned back) | juyu
- birkita wani abu; mai da, waiwaya <> turn, flip, redirect, twist
- So he began twisting his hands over what he (had) spent on it <> sai ya wayi gari yanã jũyar da tafunansa biyu, sabõda abin da ya kashe a cikinta = sai ya wayi gari yana nadama, yana koke saboda abin da ya kashe a banza a cikinta --Qur'an 18:42
- Mun juyo wa Audu hoton don ya gani <> We flipped the picture over for Audu to see.
- Salima ta daure fuska tare da juyar da kai gefe guda
- sauya ko canza <> change
- Ku juya baƙin mai <> Change the oil.
- copy, rewrite, or doctor a written text <> sake rubuta wani abu da aka rubuta