Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

gaya

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 06:29, 6 February 2021 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

tell

See also gayad da, and gayar da

Verb

  1. mentioning, to tell. <> faɗa.
    Gaya mana wani abu. <> Tell us something.
  2. biya (karatu)

Noun

Tilo
gaya

Jam'i
gayayyaki

m

  1. plain or bland or bare, sauceless. <> tuwo wanda ba a zuba masa miya ba.
    Tuwon gaya ne. <> The food lacks sauce.
  2. lumps, undissolved solids. <> dunƙulen ƙullu da ake sakawa cikin koko ko kunu.
  3. furar da ba a zuba mata nono ba ko wadda ba ta damu ba.
  4. tinƙi. <> naked, disrobed.
    Ya fito gaya (wato ba tufa jikinsa) <> He came out naked.
  5. extreme end <> kalma mai nuna kaiwar abu mutuƙa.
    Ciwonsa ya kai gaya <> He's desperately ill

Google translation of gaya

  1. (verb) tell <> gaya, faɗa;