m
- abinci da ake yi da markaɗaɗɗen wake da ake dafa shi a cikin ganyen kalgo, a ci da miyar taushe.
- Synonym: gaura
Bargery's definition of gauda
gauda
[gauda/] {n.m.}. A bean food wrapped in leaves of kargo q.v. (= 'dan gauda.)
gauda-gauda
= gauda q.v.