Noun
- The plural form of mafarauci; more than one (kind of) mafarauci.
- Some hunter-gatherer societies still choose to live mostly naked [1] <> Wani rukuni na al'ummar mafarauta har yanzu sun fi sha'awar zama zigidir haihuwar uwarsu. [2]
- An kashe mafarauta sama da 50 <> 50 hunters have been killed. [3]
- 16:16—Menene ake nufi da Jehobah zai ‘aika a yi kiran masuna dayawa’ da kuma “mafarauta dayawa”? <> 16:16 —What is implied by Jehovah’s “sending for many fishers” and “for many hunters”?
- • Sihiri yana yi wa aljanu abin da ƙoto ke yi wa mafarauta. <> • Spiritism does for demons what bait does for hunters. [4]
Noun 2
f