<!DOCTYPE html>
instruction in Hausa
English-Hausa dictionary
noun
ɪn'strʌkʃn
- (uncountable) The act of instructing, teaching, or furnishing with information or knowledge.
- (countable) An instance of the information or knowledge so furnished.
translations instruction Add
-
en An action statement in any computer language, most often in machine or assembly language. Most programs consist of two types of statements: declarations and instructions.
Picture dictionary
Similar phrases
Examples Add
(Ephesians 6:1-3) He expects parents to instruct and correct their children.
(Afisawa 6: 1-3) Yana tammaha iyaye su galgaɗas da kuma gyara yaransu.
Would important instructions be lost because of their imperfect memories?
Za su manta da wasu muhimman koyarwa ne domin tunaninsu na ajizanci?
18 It is instructive to compare how Jehovah reacted with how Jonah reacted to this turn of events.
18 Gwada yadda Jehovah ya ji da yadda Yunana ya ji game da wannan canji zai koyar da mu.
What were Israelite parents told to do to instruct their children, and what did that mean?
Menene aka gaya wa iyaye Isra’ilawa su yi don su koyar da ’ya’yansu, kuma menene wannan yake nufi?
Oh, how I enjoyed the Bible instruction we received during those months!
Na yi farin cikin koyarwar Littafi Mai Tsarki da aka yi mana a waɗannan watannin.
Eze 44:23 —The priests would instruct the people about “the difference between what is unclean and what is clean”
Eze 44:23 —Firistoci za su koya wa mutanen bambancin da ke tsakanin abu “mai-tsabta da marar-tsabta”
5 Grasping the point of her son’s words, Mary immediately steps aside and instructs the attendants: “Whatever he tells you, do.”
5 Fahimtar abin da ɗanta yake nufi, Maryamu nan da nan ta koma gefe ta gaya wa barori: “Duk abin da ya ce ku yi, sai ku yi.”
Jesus instructed his disciples: “If, then, you are bringing your gift to the altar and you there remember that your brother has something against you, leave your gift there in front of the altar, and go away; first make your peace with your brother, and then, when you have come back, offer up your gift.”
Yesu ya umurci almajiransa: “Idan fa kana cikin miƙa baiwarka a wurin bagadi, can ka tuna ɗan’uwanka yana da wani abu game da kai, sai ka bar baiwarka can a gaban bagadi, ka yi tafiyarka, a sulhuntu da ɗan’uwanka tukuna, kāna ka zo ka miƙa baiwarka.”
He created the first human pair Adam and Eve, placed them in an earthly paradise called Eden, and instructed them to have children and extend their Paradise home earth wide.
Ya halicci mutane biyu na farko Adamu da Hawa’u, ya sa su a cikin aljanna a duniya da aka kira Adnin, kuma ya umurce su su haifi ’ya’ya su faɗaɗa gidansu Aljanna zuwa dukan duniya.
Nevertheless, when it comes to spiritual instruction, the work of the slave in Jesus’ illustration does follow a pattern similar to that of God’s “servant” in ancient Israel.
Duk da haka, idan ya zo ga koyarwa ta ruhaniya, aikin bawan nan na kwatancin Yesu zai yi kama da ta “bawan” Allah a Isra’ila ta dā.
At first, some of the instructions may not have appeared to be a good strategy.
Da farko, kamar dai wasu umurnin ba su dace ba.
He then spoke at length with his faithful apostles, giving them parting counsel and instructions.
Sai ya yi magana da manzanninsa masu aminci na ɗan lokaci, ya yi musu ban kwana kuma ya ba su umurnai.
(Ephesians 6:1-4) Single Christians are instructed to marry “only in the Lord,” and married servants of God are told: “Let marriage be honorable among all, and the marriage bed be without defilement, for God will judge fornicators and adulterers.”
(Afisawa 6:1-4) An umurci Kiristoci da ba su yi aure ba su yi haka “sai dai cikin Ubangiji,” kuma an gaya wa bayin Allah da suka yi aure: “Aure shi zama abin darajantuwa a wajen dukan mutane, gado kuma shi kasance mara-ƙazanta: gama da fasikai da mazinata Allah za shi shar’anta.”
The service overseer should try to anticipate unusual situations and give appropriate instructions so as to minimize awkwardness.
Mai kula da hidima ya yi la’akari da abubuwa na ba-zato da za su iya faruwa, kuma ya ba da umurni da suka dace don kada matsaloli su taso.
When considering paragraph 3, explain where to find the “Parents’ Guide” and give an example of the instructions found there.
Sa’ad da kuke tattauna sakin layi na 3, ka bayyana yadda za su iya shiga sashen “Umurni ga Iyaye” kuma ka ba da misalin umurnin da ke wurin.
Jesus instructed his followers: “Make disciples of people of all the nations, baptizing them.”
Yesu ya gaya wa mabiyansa: “Ku almajirtarda dukan al’ummai, kuna yi musu baftisma.”
The sower instructed his workers to let the wheat and the weeds grow together until harvesttime, at “the conclusion of the system of things.”
Mashukin ya umurci ma’aikatansa su bar alkamar da zawan su yi girma tare har sai lokacin kaka, a “matuƙar zamani.”
As you thus focus on benefits that you personally have received from following Jehovah’s instructions, you will increase your appreciation for patience. —Ps.
Yayin da kake mai da hankali ga albarkar da Jehobah yake maka, za ka fahimci cewa haƙurin da kake yi yana da muhimmanci.—Zab.
How appropriate that Jehovah’s modern-day worshippers respectfully listen to the instructions they receive at Christian gatherings, including large conventions!
Ya dace masu bauta wa Jehobah a wannan zamanin su saurari umurnin da ake ba da wa a taron Kirista har da manyan taro!
Indeed, we receive the very best instruction from God, such as when we read and meditate on real-life Bible accounts.
Babu shakka, muna amfana sosai idan muka karanta labaran mutanen da ke cikin Littafi Mai Tsarki kuma muka yi bimbini a kan su.
(James 1:17; 1 Timothy 1:11) He imparts healthful teachings to all who listen, and he delights in the obedience of those whom he teaches, just as parents rejoice when their children respond to loving instruction. —Proverbs 27:11.
(Yaƙub 1:17; 1 Timothawus 1:11) Yana koyarwa da kyau ga duk wanda ke saurara kuma yana jin daɗin biyayyar waɗanda yake koyar da su, kamar yadda iyaye suke farin ciki yayin da yaransu suka saurari umurnansu na ƙauna.—Misalai 27:11.
In Israel, the priests and older men were instructed: “You will read this law in front of all Israel in their hearing.
A Isra’ila, firist da kuma dattawa an umarce su: “Sai ku karanta musu waɗannan dokoki su ji da kunnuwansu.
What instruction?
Wane umurni ya bayar?
In their former lives, they already indicated their willingness to be instructed by Jehovah.
A rayuwarsu ta dā sun nuna suna son Jehobah ya koyar da su.
17, 18. (a) When Gog attacks Jehovah’s people, what instructions will they receive?
17, 18. (a) Waɗanne umurnai ne mutanen Jehobah za su samu a lokacin da Gog zai kai musu farmaki?