Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:daidaitawa

Discussion page of daidaitawa
Revision as of 14:02, 6 March 2021 by Maintenance script (talk | contribs) (Quick edit: appended Category:Glosbe (pid:2208))
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Glosbe's example sentences of daidaitawa [1]

  1. Misalin kalmar da jimlolin turanci da Hausa na kalmar daidaitawa:
    1. Shawarwarinka za su fi daidaitawa kuma za ka fi kasancewa a shirye ka taimaki wasu, ba za ka zama mai nace wa abu kamar waɗanda ba su da fahimi ba.
      Your decisions will be more balanced and the help you give to others more skillfully rendered, free of the extremes that often mark uninformed ones. [2]

    2. 7 Yadda Jehobah yake daidaitawa zuwa sabon yanayi don ya cim ma nufinsa ya jitu da kwatancin kansa da ya yi.
      7 Jehovah’s ability to adapt to new circumstances while in the process of bringing his purpose to completion is in harmony with a description he gave of himself. [3]

    3. Muna bukatar mu kasance masu daidaitawa sa’ad da muke tattaunawa da mutanen da iliminsu ya bambanta.
      Flexibility is also needed in dealing with the wide variety of educational levels of the people we talk to. [4]

    4. Kuma ta yaya ƙaunar maƙwabci take taimaka mana mu kasance da daidaitawa mai kyau da kuma zuciyar kirki?
      And how does love of neighbor help us to maintain a good balance and a proper motive? [5]

    5. Dokar ta daukaka mizanin daidaitawa, a batun shari’a.
      The Mosaic Law advocated the principle of equivalence, or balance, in matters of justice. [6]

    6. Iyaye za su iya taimakon yara su yi farin ciki a hidima ta daidaitawa, ba ta wurin matsa musu ba.—Farawa 33:13, 14.
      Showing balance, not driving youngsters beyond their limitations, parents can help them to find joy in the ministry. —Genesis 33:13, 14. [7]

    7. (Fitowa 3:14) Wannan bai nuna halin daidaitawa ba da kuma na la’akari?
      (Exodus 3:14) Does that not indicate a spirit of adaptability and reasonableness? [8]

    8. (Filibbiyawa 4:5) Hakika, wannan ya ƙunshi barin yaranmu su yi koyi da halinmu na daidaitawa.
      (Philippians 4:5) Surely that includes letting our children see our reasonableness. [9]

    9. Kiristoci matasa masu hikima suna daidaitawa a ruhaniya
      Wise young Christians keep their spiritual vision clear [10]

    10. Ta yaya za mu nuna daidaitawa na Kirista a al’amarin labarai na mutane?
      How can we display Christian balance in our approach to secular information? [11]

    11. • Ta yaya ake nuna daidaitawa ta Kirista a bi da labarai masu yawa a yau?
      • How is Christian balance displayed when dealing with today’s superabundance of information? [12]

    12. Kiristoci a yau suna nuna daidaitawa a al’amarin labarai na mutane, amma suna ƙin kowane abu da zai kawo masu lahani a ruhaniya.
      Christians today display balance in the matter of secular information, but they resist exposure to any that might be harmful to them spiritually. [13]

    13. Domin ka kula da ruhaniyarka da kuma lafiyarka a lokacin da kake kula da dangi marar lafiya, kana bukatar daidaitawa da kuma yin kasafin lokacinka da kuma kuzari.
      To maintain your spiritual balance and physical health while caring for a sick relative, you need to be adaptable and to budget your time and energy. [14]

    14. Muna daraja halayensu, kamar kasancewa da cikakken aminci ga Jehobah, yin karimci, kuma suna ƙaunar ’yan’uwansu, suna kuma da halin daidaitawa da kuma sadaukarwa.
      We have appreciated their qualities, such as absolute loyalty to Jehovah, generosity, love for their brothers, and a spirit of adaptability and self-sacrifice. [15]

    15. Me ya sa horo yake da muhimmanci, wane irin daidaitawa iyaye Kirista suke ƙoƙari su yi?
      Why is discipline important, and what balance do Christian parents strive to find? [16]

    16. (b) Me ya sa daidaitawa yake da muhimmanci a aure?
      (b) Why is balance so important in marriage? [17]

    17. Yesu Kristi ya nuna cewa Jehobah ba zai karɓi bautarmu ba idan muka ƙi daidaitawa da mutane.
      Jesus Christ showed that our worship is unacceptable to Jehovah if we have not made peace with others. [18]

    18. Ta wajen nacewa da kuma daidaitawa a hidimarka, za ka yi farin cikin samun mutanen da za su saurari saƙon Mulki.
      By showing perseverance and adaptability in your ministry, you will experience the joy of finding individuals who will favorably respond to the Kingdom message. [19]

    19. Samun Daidaitawa na da Wuya
      An Awkward Balancing Act [20]


Retrieved March 6, 2021, 9:02 am via glosbe (pid: 2208)