Hausa
Verb
yaba (verb)
- furta kalma mai daɗi ga wani da ya aikata wani kyakkyawan abu <> commend or praise someone with kind words for having done something nice. to recommend [1].
- an yaba wa Audu saboda cin jarabawa da ya yi. <> Audu was praised for passing the exam.
- She praised his cooking. <> ta yaba wa girkinsa.
- Audu has been recommended as a cook. <> An yaba wa Audu aikinsa na kuku.[2].
Noun
yabo (noun m)
- faɗar wata kalma mai daɗi ga wani mutum da ya aikata wani kyakkyawan abu.
- ambaton sunayen Annabi da yi masa addu'a, kamar irin na Ishiriniya.
See Also
English
Verb
Plain form (yanzu) |
3rd-person singular (ana cikin yi) |
Past tense (ya wuce) |
Past participle (ya wuce) |
Present participle (ana cikin yi) |
- If you praise someone, then you say good things about them.
Noun
Google translation of praise
Yabo.
- (noun) yabo <> praise, commendation, compliment, approval, appreciation;
- (verb) yaba <> appreciate, commend, impress, praise, recommend;