Noun
m
- prophet <> manzon da Allah ya aiko wa al'umma.
- O Allah's Apostle! What is the best deed? <> Ya Annabi (SAW), wane aiki Allah Ta'Ala yafi so? --hadith/best_deeds
- The woman with the highest honor mentioned in the Qur'an is Maryam, the mother of Prophet Isa. <> Matar da tafi kowa martaba a cikin Alƙur'ani ita ce Maryamu, maman Annabi Isah.
- See also annabci