Toggle menu
24.1K
670
183
158.6K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

shirim

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 04:15, 10 October 2021 by Admin (talk | contribs) (Created page with "# kalma mai nuna girman abu da cikarsa, kamar bishiya; ana amfani da ita kamar haka: #:''Inuwa '''shirim''';'' wato inuwa ce cikakkiya. # ba ci ba, sai a ba da amsa "baba", a...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
  1. kalma mai nuna girman abu da cikarsa, kamar bishiya; ana amfani da ita kamar haka:
    Inuwa shirim; wato inuwa ce cikakkiya.
  2. ba ci ba, sai a ba da amsa "baba", a kacici-kacici.