How do anointed Christians undergo “a new birth to a living hope,” and what is that hope?
Ta yaya Jehobah ya ba Kiristoci shafaffu ‘maya haihuwarmu bisa bege mai rai,’ kuma mene ne wannan begen?
jw2019
Some had to undergo major changes.
Wasu sun yi canji na musamman.
jw2019
How did David’s life undergo change?
Waɗanne canje-canje Dauda ya fuskanta a rayuwarsa?
jw2019
If we rely on Jehovah when we undergo trials, what benefits can come to us?
Idan mun dogara ga Jehovah yayin da muke cikin gwaji, waɗanne fa’idodi za mu samu?
jw2019
We may not fully understand why Jehovah allows us to undergo a particular trial.
Mai yiwuwa ba za mu fahimci abin da ya sa Jehobah ya ƙyale mu muna wahalar wani gwaji ba.
jw2019
All who desire divine approval today must exercise similar faith, dedicate themselves to Jehovah God, and undergo Christian baptism in symbol of an unreserved dedication to the Most High God.
Dole ne dukan waɗanda suke son samun amincewar Allah a yau su kasance da irin wannan bangaskiyar, su keɓe kansu ga Jehovah Allah, kuma su yi baftisma ta Kirista alamar keɓe kai babu ragi ga Allah Mafi Girma.
jw2019
On the day of Pentecost 33 C.E., what baptism did Peter urge his listeners to undergo?
A ranar Fentakos na shekara ta 33 A.Z., wane baftisma ne Bitrus ya umurci masu sauraronsa su yi?
jw2019
When our fellow believers undergo trials, face persecution, or are imprisoned, let us pray for them and do all we can to help them. —Prov.
Sa’ad da ’yan’uwanmu masu bi suke fuskantar gwaji, tsanantawa, ko kuma an jefa su a kurkuku, bari mu yi addu’a dominsu kuma mu yi iyakar ƙoƙarinmu mu taimake su.—Mis.
jw2019
(b) What training must the body undergo in order to mature and become physically adept?
(b) Wace wāsawa ce dole a yi wa jiki domin ta manyanta ta zama ƙwararre?
jw2019
Some who appear amiable and kind under normal circumstances seem to undergo a personality change when money is at stake, transforming themselves into obnoxious and hostile characters.
Waɗansu da suke yi kamar su masu fara’a ne kuma suna da kirki suna canja halayensu idan zancen kuɗi ya taso, sai su canja halayensu zuwa masu faɗace-faɗace.
jw2019
18. (a) What dramatic change for the worse did Saul undergo?
18. (a) Wane irin canji marar kyau ne Saul ya yi?
jw2019
That too must undergo a dramatic reversal.
Shi ma zai juya.
jw2019
(Daniel 2:44; Ecclesiastes 8:9) During this coming day of judgment, all those who “do not obey the good news about our Lord Jesus . . . will undergo the judicial punishment of everlasting destruction.” —2 Thessalonians 1:8, 9; Zephaniah 1:14-18.
(Daniel 2:44; Mai Wa’azi 8:9) A wannan lokaci mai zuwa na hukunci, dukan waɗanda suka “ƙi yin biyayya da bisharar Ubangijinmu Yesu . . . za su sha, madawwamiyar halaka.”—2 Tassalunikawa 1:8, 9; Zephaniah 1:14-18.
jw2019
3 When Charlemagne and Vladimir I forced people to undergo baptism, those rulers were acting out of harmony with God’s Word.
3 Sa’ad da Charlemagne da Vladimir na I suka tilasta wa mutane su yi baftisma, abin da waɗannan sarakuna suka yi bai jitu ba da Kalmar Allah.
jw2019
Loving parents will allow their child to undergo hardships if they know that this will bring long-term benefits.
Iyaye masu ƙauna za su ƙyale yaransu su fuskanci wahala idan sun san cewa hakan zai kawo musu amfanin da zai daɗe.
jw2019
He allowed them to undergo this trial, just as he permits all Christians to face trials of various sorts.
Ya bari sun fuskanci tsanantawa, kamar yadda yake barin dukan Kiristoci su fuskanci matsaloli dabam-dabam.
jw2019
Just as a loving father will allow his child to undergo a painful operation if he knows it will bring lasting benefits, so Jehovah has allowed humans to experience the temporary existence of evil on earth.
Kamar yadda uba mai ƙauna zai bari a yi wa ɗansa aiki mai zafi idan ya san zai amfana dindindin, haka Jehovah ya bar mutane su wahala na ɗan lokaci daga mugunta a duniya.
jw2019
For example, anyone who touched a human corpse was required to undergo purification.
Alal misali, duk wanda ya taɓa gawa yana bukatar ya tsarkake kansa.
jw2019
This no doubt fortified Jesus for the suffering he was going to undergo.
Hakan ya ƙarfafa Yesu don ya iya jimre wahalar da zai sha ba da daɗewa ba.
jw2019
The time has come for the fulfillment of his words to his disciples: “The Son of man must undergo many sufferings and be rejected by the older men and chief priests and scribes, and be killed, and on the third day be raised up.” —Luke 9:22, 44.
Lokaci ya yi da kalmominsa ga almajiransa za su cika: “Ya ce, Dole sai Ɗan mutum ya sha wahalar abu dayawa; datiɓai da manyan malamai da marubuta su ƙi shi, a kashe shi, rana ta uku kuma a tashe shi.”—Luka 9:22, 44.
jw2019
However, even these anointed Christians, or “sons of Levi,” needed to undergo cleansing.
Amma, su ma waɗannan shafaffun Kiristoci ko kuma “’ya’yan Levi,” suna bukatan a tsabtacce su.
jw2019
Anointed Christians undergo “a new birth to a living hope”
Kiristoci shafaffu suna ‘maya haihuwa zuwa bege mai-rai’
jw2019
13 One reason to undergo baptism is that Jesus commissioned his followers to “make disciples . . . , baptizing them.”
13 Dalili ɗaya da zai sa mutum ya yi baftisma shi ne cewa Yesu ya umurci mabiyansa su yi ‘almajirai . . . , suna yi musu baftisma.’
jw2019
7 As Bible prophecies undergo fulfillment, our understanding of the Scriptures is refined.
7 Yayin da annabce-annabcen Littafi Mai Tsarki ke cika, muna ƙara fahimtar Nassosi.
jw2019
To underline that those baptized with water and spirit would undergo a remarkable change.
Ka tuna cewa waɗanda suka yi baftisma da ruwa da kuma ruhu za su yi canji ƙwari da gaske.
jw2019
0