(John 3:16) The provision of the ransom sacrifice of Jesus Christ runs counter to the very notion that we are worthless or unlovable in Jehovah’s eyes.
(Yahaya 3:16) Tanadin hadayar fansa na Yesu Kristi bai jitu da ra’ayin cewa ba mu da mutunci a idanun Allah ba.
jw2019
Such a notion would be beyond belief.
Wannan ra’ayin ba zai taɓa kasancewa gaskiya ba.
jw2019
On one occasion, Jesus used a recent event to reject the false notion that tragedy befalls those who deserve it.
A wani lokaci, Yesu ya yi amfani da wani abin da ya faru domin ya ƙi wani ra’ayin cewa masu-alhaki ne bala’i ke faɗa musu.
jw2019
5 Regarding the quality of righteousness, the Encyclopaedia Judaica observes: “Righteousness is not an abstract notion but rather consists in doing what is just and right in all relationships.”
5 Game da hali na adalci, Encyclopaedia Judaica ya lura: “Adalci ba ra’ayi da ba a ganewa ba ne amma ya ƙunshi yin abin da ke da kyau, abin da yake daidai a dukan dangantaka.”
jw2019
Confronted with the reality of famine, war, sickness, and death, many reject outright the notion of a Creator who cares about mankind.
Mutane da yawa suna ƙin yarda da ra’ayin cewa akwai Mahalicci da yake damuwa da mutane domin yunwa, yaƙi, ciwo, da kuma mutuwa.
jw2019
Some Bible versions use the word “hell,” but the notion of a fiery place of torment for the dead is not Scriptural.
Wasu juyin Littafi Mai Tsarki sun yi amfani da kalmar nan “jahannama” amma Littafi Mai Tsarki bai koyar da cewa ana kone mutane a wuta ba.
jw2019
The notion appeals to many.
Mutane da yawa za su so su san hakan.
jw2019
The Bible lends no support to the notion that it is wrong or unmanly to shed tears of grief.
Littafi Mai Tsarki bai goyi bayan ra’ayin nan cewa laifi ne a yi kuka ko kuma jan namiji ba ya kuka ba.
jw2019
22 Worse yet, the very notion of predestination suggests that Jehovah’s wisdom is cold, devoid of heart, feeling, or compassion.
22 Mafi muni ma, tunanin kaddara yana nuna cewa hikimar Jehovah ba ta da juyayi, ba ta da kauna, ko kuma tausayi.
jw2019
The notion is absurd!
Ra’ayin ba shi da kan gado!
jw2019
Many people today subscribe to the notion of “just listen to your heart,” or “do what you feel is right.”
Mutane da yawa a yau sun yarda da ra’ayin “ka saurara ga abin da zuciyarka ta faɗa,” ko kuma “ka yi abin da kake jin ya yi daidai.”
jw2019
Clearly, there is no Scriptural support for the notion that the Kingdom of God is in the hearts of humans.
A bayyane yake cewa babu inda Nassi ya goyi bayan wannan ra’ayin cewa Mulkin Allah yana cikin zuciyar ’yan adam.
jw2019
This notion, asserted by Jerome about 383 C.E., is popular among those who believe that Mary remained a virgin throughout her life.
Wannan ra’ayin, da Jerome ya faɗa kusan shekara ta 383 A.Z., sananne ne a tsakanin waɗanda suka gaskata cewa Maryamu ta kasance budurwa a dukan rayuwarta.
jw2019
Some regard it as an old-fashioned notion, one that does not fit in with a modern life-style.
Waɗansu suna ɗaukansa tsohon yayi, wanda bai dace ba da rayuwan zamani.
jw2019
4 In the Hebrew Scriptures, the notion of long-suffering is expressed by two Hebrew words that literally mean “length of nostrils” and are rendered “slow to anger” in the New World Translation.
4 A cikin Nassosin Ibrananci, tsawon jimrewa ya bayyana a kalmomi biyu na Ibrananci da a zahiri suna nufin “tsawon hanci” kuma an fassara shi “jinkirin fushi” cikin New World Translation.
jw2019
To reject a false notion, how did Jesus make effective use of a local tragedy?
Don ya huɗubantar da koyarwar ƙarya, yaya Yesu ya yi amfani da abin da ya faru a yankin?
jw2019
(Verses 43, 44) The resurrection, not the false notion of many that the soul lives on after death, is the real hope for the dead. —Ezekiel 18:4; John 11:25.
(Ayoyi na 43, 44) Tashin matattu, shi ne bege na gaskiya ga matattu, ba ra’ayin nan na ƙarya ba cewa kurwa tana ci gaba da rayuwa bayan mutuwa.—Ezekiel 18:4; Yohanna 11:25.
jw2019
Such a notion is far from the truth.
Irin wannan ra’ayin ya yi nesa da gaskiya.
jw2019
This practice may have had its roots in the notion that food appeased evil spirits and kept them from doing injury to the bride and groom.
Wataƙila wannan ya samo asali ne daga imanin da aka yi cewa abinci yana lallashin mugayen ruhohi kuma yana hana su cutar da amarya da angon.
jw2019
In many lands, various traditions, activities, and rituals are connected with false religious teachings, such as the notion that something inside us survives death.
A ƙasashe da yawa, al’adu masu yawa, da kuma wasu ayyuka suna da alaƙa da bauta ta ƙarya, kamar koyarwa da ta ce, da wani abu a jikin ’yan adam da ba ya mutuwa sa’ad da mutum ya mutu.
jw2019
However, that notion actually undermines Jehovah’s wisdom, for it implies that he cannot control his ability to look into the future.
Amma, wannan ra’ayin yana kaskantar da hikimar Jehovah, domin yana nufin cewa ba zai iya ya sarrafa iyawarsa na ganin abin da yake zuwa a nan gaba ba.
jw2019
The Bible does not support the notion that whatever happens at home is of little consequence as long as one claims to be serving God.
Littafi Mai Tsarki bai yarda da ra’ayin cewa dukan abin da ya faru a gida ba shi da wani muhimmanci, muddin wani ya yi da’awar cewa yana bauta wa Allah.
jw2019
Who wants us to believe that we are worthless or unlovable in Jehovah’s eyes, and how can we combat that notion?
Wa yake so mu gaskata cewa ba mu da amfani ko kuma ba mu dace da ƙauna ba a idanun Jehovah, kuma ta yaya za mu yaƙi wannan ra’ayin?
jw2019
The notion that Armageddon refers to a precise locale can be found in the earliest extant Greek commentary on Revelation, written in the sixth century C.E. by Oecumenius.
An sami ra’ayin da wai Armageddon yana nufin wuri ne takamaimai a bayanin Helenanci bisa Ru’ya ta Yohanna da Oeconomus ya rubuta a ƙarni na shida K.Z.
jw2019
This notion is so widespread that when material gain is involved, many think that being honest is simply out of the question.
Wannan ra’ayin ya zama gama gari, kuma mutane da yawa suna ganin cewa ba zai yiwu ba mutum ya kasance mai gaskiya.
jw2019
0