Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daidaita

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 22:23, 5 December 2021 by Admin (talk | contribs)

Verb

  1. to proportion, form, strike a balance, even out, make equal. <> shisshirya; gyara karkataccen abu; kwatanta; sulhunta.
    Prophet Muhammad approach deals with the pure Fitrah (natural disposition) and strikes a balance between its bodily and spiritual needs.
    Manzon Allah {S.A.W} ya zo da tafarki wanda ke kan fitira miƙaƙƙiya da daidaita buƙatun gangar jiki da na ruhi. --parallel_text/Dr_Ragheb_As-Sergany's_An_Example_For_Mankind

    Disputing with him, his companion said: "Do you disbelieve in Him who created you from dust, then a drop of semen, then formed you into a man?
    Abokinsa ya ce masa, alhali kuwa yanã muhawara da shi, "Ashe kã kafirta da wanda Ya halitta ka daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyi, sa,an nan Ya daidaita ka, ka zama mutum? --Quran/18/37
  2. bayar da haƙƙi iri ɗaya tsakanin mutum biyu ko sama da haka.
  3. mayar da abu yadda zai dace da bukata.
    His companion said to him while he was conversing with him, "Have you disbelieved in He who created you from dust and then from a sperm-drop and then proportioned you as a man? <> Abokinsa ya ce masa, alhali kuwa yanã muhawara da shi, "Ashe kã kafirta da wanda Ya halitta ka daga turɓaya, sa'an nan daga ɗigon maniyi, sa,an nan Ya daidaita ka, ka zama mutum?" = Abokinsa ya ce masa, sa’ad da yake muhawara da shi, “Shin ka kafirta ne ga wanda Ya halitta ka daga turbaya, sa’annan daga digon maniyi, sa’annan Ya daidaita ka, ka zama mutum? --Qur'an 18:37
  4. gyara tsakani <> to mediate between two parties.
    Masar da sauran ƙasashen duniya sunyi daidaita.
Contents