Toggle menu
24.1K
670
183
158.5K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tabbata

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:35, 8 August 2015 by Admin (talk | contribs)

Hausa

tabbata (tabbata, v1)

  1. faru ko afku ko kasance <> an occurrence, transpired
    abin da yake faɗi ya tabbata.
  2. zama ko cika ko isa <> turn into, become
    ta tabbata 'yar iska tun da ta fara karuwanci.

tabbata (tabbataa, v2)

  1. haƙiƙance ko kasancewa cikin rashin shakka a kan wani abu
    na tabbata Kano ta fi Zariya kusa da Daura. <> to be certain, to be sure of something, certify, affirm, confirm, ensure
  2. ba da gaskiya ko amincewa ko gaskatawa <> due to, unto, belongs to
    Godiya ta tabbata ga Allah
Contents