Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:descent

Discussion page of descent
Revision as of 12:16, 6 December 2021 by Admin (talk | contribs) (Text replacement - "jw2019" to "<br><br>")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

The kings of the northern kingdom were not of the Davidic line of descent, whereas those of Judah were.

Sarakunan Yahuda sun fito daga zuriyar Dauda ne amma sarakunan masarautar arewa ba su fito daga zuriyarsa ba.



Some 350 years after the Flood, a man who proves to be very special to God is born in the line of descent of Noah’s son Shem.

Shekaru 350 bayan Rigyawar, an haifi mutum da Allah yake so sosai a zuriyar ɗan Nuhu, Shem.



After listing the sons of Ishmael, the sons of Abraham’s concubine Keturah, and the sons of Esau, the account focuses on the line of descent of the 12 sons of Israel. —1 Chronicles 2:1.

Bayan ya gama lissafa ’ya’yan Isma’ilu, ’ya’yan ƙwarƙwarar Ibrahim, Ketura, da kuma ’ya’yan Isuwa, labarin ya mai da hankali ne a kan ’ya’ya 12 na Isra’ila.—1 Tarihi 2:1.



9:6-8) So physical descent from Abraham was not a rigid requirement for the fulfillment of Jehovah’s purpose regarding the seed.

9:6-8) Saboda haka, Jehobah ba ya bukatar cewa dole ne waɗanda za su zama sashe na zuriyar su kasance ’ya’ya na zahiri na Ibrahim.



Insight on the Scriptures states: “These women may have been prostitutes, not in a commercial sense, but women who had committed fornication, either Jewish women or, quite possibly, women of foreign descent.” —Published by Jehovah’s Witnesses.

Insight on the Scriptures ya ce: “Wadannan matan karuwai ne, ba kamar kilakawa ba, amma mata ne da suka yi fasikanci, ko matan Yahudawa, ko kuma watakila, mata baki.”—Shaidun Jehovah ne suka buga.



The covenant made with Abraham indicated that the promised One would come through Abraham’s line of descent.

Alkawarin da ya yi da Ibrahim ya nuna cewa Wanda aka yi alkawarinsa zai fito ne daga zuriyar Ibrahim.



When Sukhi, who is of Indian descent, learned that much help was needed to reach Punjabi people living in the Philippines, she decided to go and help.

Sukhi yar ƙasar Indiya ce, kuma sa’ad da ta ji cewa ana bukatar ƙarin masu shela da za su yi wa masu yaren Punjabi da ke zama a ƙasar Filifin wa’azi, sai ta yanke shawarar zuwa yin hidima a wurin.



How did Jehovah use his spirit to protect individuals in the line of descent leading up to the Seed?

Ta yaya Jehobah ya yi amfani da ruhunsa don ya kāre mutanen da za su kai ga zuwan Zuriyar?



(b) How did Jehovah progressively narrow down the line of descent to the promised Seed?

(b) Ta yaya Jehovah da kadan kadan ya bayyana zuriyar Da na alkawarin?



Since the Law forbade intermarrying with pagans and participation in false worship, it was designed to prevent Abraham’s line of descent from being contaminated. —Ex.

Tun da Dokar ta hana auren arna da kuma saka hannu a bautar ƙarya, hakan ya nuna cewa an tsara Dokar don ta hana gurɓacewar zuriyar Ibrahim.—Fit.



10:5-10) Undoubtedly, most of those Christians of Jewish descent adjusted their thinking and moved ahead spiritually.

10:5-10) Babu shakka, waɗannan Kiristoci Yahudawa sun bukaci su daidaita tunaninsu don su ci gaba da ƙarfafa dangantakarsu da Jehobah.



(Genesis 22:15-18) However, the line leading to the Seed would depend, not on fleshly descent, but on God’s choice.

(Farawa 22:15-18) Amma, iyalin da Ɗan zai fito zai dangana a kan zaɓen Allah ne, ba wata zuriya ta jiki ba ce.



Consequently, what can we conclude about the line of descent leading to Jesus, the Messiah?

Don haka, me za mu iya cewa game da zuriyar da Almasihun ya fito daga ciki?



My parents were of German descent.

Iyaye na ’yan Jamus ne.



5 Jehovah used his spirit to protect individuals in the line of descent leading up to the Seed.

5 Jehobah ya yi amfani da ruhunsa don kāre mutanen da za su kai ga zuwan Zuriyar.



In his book The Descent of Man, Charles Darwin described a number of body organs as “useless.”

Charles Darwin a cikin wani littafinsa mai suna The Descent of Man, ya ce wasu abubuwan da ke cikin jikinmu “marasa amfani” ne.



That Adversary no doubt wanted nothing more than to destroy or corrupt Abraham’s line of descent and thus frustrate God’s purpose.

Wannan Maƙiyin babu shakka yana so ya halaka ko kuma ya ɓata zuriyar Ibrahim kuma ta hakan ya hana ƙudurin Jehobah cika.



At times the line of descent to Jesus was through the firstborn son, but not always.

Zuriyar da Yesu ya fito daga ciki ta ƙunshi ’yan fari da waɗanda ba ’yan fari ba.