The narrative is also of interest to us because it highlights the blessings that come from obedience to the true God and the consequences of disobedience to him.
Labarin yana da muhimmanci a gare mu domin ya taƙaita albarkar da ake samu idan aka yi biyayya ga Allah na gaskiya da kuma sakamakon rashin yi masa biyayya.
1:18-20) Therefore, those who unrepentantly live ungodly lives will not escape the consequences of their conduct.
1:18-20) Saboda haka, waɗanda suka ci gaba da yin rayuwa da ke ɓata wa Allah rai ba za su tsira ba daga sakamakon halinsu ba.
Reflecting on the consequences of the actions of those who achieve prosperity through expedient or questionable dealings reassured the psalmist that he was on the right path.
Yin bimbini a kan matuƙar waɗanda suka yi arziki ta cuwa-cuwa ya ƙarfafa mai zabura cewa tafarkin da ya bi mai kyau ne.
13 Consider some of the consequences.
13 Bari mu yi la’akari da wasu cikin sakamakon.
Living for self without regard for divine law might seem attractive to many, but the bad consequences of such a course are inescapable. —Gal.
Yin rayuwa don kanmu ba tare da daraja dokar Allah ba yana iya yin kyau a gaban mutane da yawa, amma ba za a iya guje wa mugun sakamakon irin wannan tafarki ba.—Gal.
Achan’s theft was not a minor offense —it led to serious consequences
Satar da Akan ya yi ba ɗan ƙarami laifi ba ne, domin ta jawo babban ɓarna
After considering the consequences of either giving in to or resisting peer pressure, your child is asked to plan some responses that either absorb, deflect, or return the pressure.
Bayan an tattauna sakamakon faɗa wa matsi na tsara ko kuma ƙinsa, an gaya wa ɗanka ya shirya wasu amsoshi na amincewa da matsin, ƙinsa, ko kuma mayar da matsin.
For such individuals, the consequences will be the same as those faced by the unrepentant Israelites.
Ga irin waɗannan mutanen, sakamakon zai zama kamar na Isra’ilawa da suka ƙi su tuba.
That choice would have disastrous consequences not just for Adam and Eve but also for all their offspring.
Wannan zaɓin da suka yi ya shafe su da kuma zuriyarsu.
Lydia and Robert each suffered an alarming breach of trust, with grave consequences.
Lydia da Robert sun shaida mummunar sakamakon cin amana ƙwarai.
As the scale of this corruption has increased, the consequences have become catastrophic.
Yayin da wannan rashawa ta ƙaru, abin da take haddasawa ya zama bala’i.
The question quoted above refers to the bitter consequences of adultery.
Tambayar da aka yi ƙaulinsa a sama ya nuna mugun sakamakon zina.
It is comforting to know that Jehovah is willing to forgive our sins if we are truly repentant, but it is sobering to realize that sins often bring dire consequences.
Abin farin ciki ne mu sani cewa Jehovah a shirye yake ya gafarta mana zunubanmu idan muka tuba da gaske, amma abin baƙin ciki ne mu ga mummunar sakamakon da zunubin ya jawo.
In Isaiah’s day, what choice did some Israelites make, and with what consequences?
A zamanin Ishaya, wane zaɓe ne wasu Isra’ilawa suka yi, kuma menene sakamakon haka?
But instead of finding more freedom, our original parents sold themselves and their future offspring into bondage to sin, with disastrous consequences. —Rom.
Maimakon samun ’yanci na gaske, iyayenmu na fari da ’ya’yansu sun zama bayi ga zunubi kuma sakamakon hakan shi ne wahala da kuma mutuwa.—Rom.
Mr 3:29 —What does it mean to blaspheme against the holy spirit, and what are the consequences?
Mk 3:29 —Me ake nufi da saɓa wa ruhu mai tsarki, kuma mene ne sakamakon yin hakan?
3:23, 24) In doing so, Jehovah justly made them face the consequences of their own decision.
3: 23, 24) Sa’ad da Jehobah ya kore su sun sha wahala don zunubinsu.
That we simply cannot socialize with unbelievers and hope to suffer no ill consequences.
Babu yadda za mu yi tarayya da marasa bi kuma mu yi tunanin cewa ba abin da zai same mu.
In that case, thinking about the consequences that come to those who ignore Bible standards can help you to make up your mind.
A wannan yanayin, yin tunani game da sakamakon da waɗanda suka ƙi mizanan Littafi Mai Tsarki suke fuskanta zai sa ku tsai da shawara.
The consequences to humankind were disastrous.
Sakamakon wannan ga mutane ya zama bala’i.
When complications have arisen, Jehovah has promptly taken steps to minimize the bad consequences of what happened.
Sa’ad da matsala ta taso, Jehobah ya ɗauki mataki nan da nan don ya rage mugun sakamakon abin da ya faru.
Still, he had to reap the consequences of his unwise course.
Duk da haka, ya sha wahala don shawara marar kyau da ya tsai da.
Envy can have devastating consequences.
Hassada tana da mugun sakamako.
How Early Christians Measured Up: According to religion writer Jonathan Dymond, the early Christians “refused to engage in [war]; whatever were the consequences, whether reproach, or imprisonment, or death.”
Yadda Kiristoci na Farko Suka Yi Abin da Yesu Ya Ce: Jonathan Dymond, marubucin batutuwan da suka shafi addini, ya ce Kiristoci a ƙarni na farko sun “ƙi yin [yaƙi]; ko da hakan zai sa a kunyata su, a jefa su kurkuku, ko kuma a kashe su.”
What were the consequences for the people of Israel when they failed to show themselves thankful?
Menene ya sami mutanen Isra’ila da suka kasa nuna godiyarsu?