We can use them to glorify him and to benefit others.
Za mu iya amfani da waɗannan baiwa don mu girmama Jehobah kuma mu taimaka ma wasu.
jw2019
(Revelation 4:11; 19:1) If we truly believe these things, let us glorify him with all our heart.
(Ru’ya ta Yohanna 4:11; 19:1) Idan mun gaskata waɗannan abubuwa, bari mu ɗaukaka shi da dukan zuciyarmu.
jw2019
(Colossians 4:5, 6) The apostle Peter wrote: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses glorify God in the day for his inspection.” —1 Peter 2:12.
(Kolossiyawa 4:5, 6) Manzo Bitrus ya rubuta: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su ɗaukaka Allah cikin ranar ziyara.”—1 Bitrus 2:12.
jw2019
Indeed, we must heed the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses glorify God in the day for his inspection.”
Hakika, dole ne mu yi biyayya da gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su ɗaukaka Allah cikin ranar ziyara.”
jw2019
(Revelation 16:16) He assures us that he will ‘glorify the very place of his feet,’ this earth on which we live.
(Ru’ya ta Yohanna 16:16) Ya tabbatar mana cewa zai ‘daraja wurin takawar ƙafafuwansa,’ wannan duniya da muke zama ciki.
jw2019
* Clearly, false teachings, including predestination, do not glorify God.
* A bayyane yake cewa koyarwar ƙarya har da na ƙaddara ba ta ɗaukaka Allah.
jw2019
God’s mercy should fill us with gratitude and move us to glorify him.
Hakika, Allah ya nuna mana jin ƙai. Ya kamata mu riƙa yi masa godiya kuma mu ɗaukaka shi.
jw2019
What do those who glorify God enjoy?
Menene waɗanda suke ɗaukaka Allah suke morewa?
jw2019
13 As ones walking in the truth, early Christians complied with the apostle Peter’s counsel: “Maintain your conduct fine among the nations, that, in the thing in which they are speaking against you as evildoers, they may as a result of your fine works of which they are eyewitnesses glorify God in the day for his inspection.”
13 Masu tafiya cikin gaskiya, Kiristoci na farko sun bi gargaɗin manzo Bitrus: “Kuna al’amura na dacewa wurin Al’ummai; domin, yayinda su ke kushenku kamar ma’aikatan mugunta, ta wurin nagargarun ayyukanku da su ke dubawa su ɗaukaka Allah cikin ranar ziyara.”
jw2019
Others use their money to glorify themselves.
Wasu kuma suna amfani da kuɗinsu su ɗaukaka kansu.
jw2019
19 David also sang: “All your works will glorify you, O Jehovah, and your loyal ones will praise you.
19 Dauda ya daɗa cewa: ‘Dukan ayyukanka za su yi godiya gareka, ya Ubangiji; Tsarkakanka kuma za su albarkace ka.
jw2019
“With one mouth glorify the God and Father of our Lord Jesus Christ.” —ROMANS 15:6.
“Ku ɗaukaka Allahn Ubangijinmu Yesu Almasihu, da kuma Ubansa, . . . bakinku ɗaya.”—ROMAWA 15:6.
jw2019
25:8; 33:24) Since we bear his name, others who observe our fine conduct and zeal may glorify him.
25:8; 33:24) Tun da yake muna ɗauke da sunansa, waɗansu da suka ga halayenmu masu kyau da kuma ƙwazonmu suna iya ɗaukaka shi.
jw2019
(Matthew 28:19, 20) As they do so, they encounter many individuals, both young and old, who have the potential for becoming “desirable things” that will glorify Jehovah’s house.
(Matta 28:19, 20) Yayin da suke yin haka, suna gamuwa da mutane da yawa, matasa da tsofaffi, waɗanda da alamar za su iya zama “muradi” waɗanda za su daraja gidan Jehovah.
jw2019
What instructions did Jesus give as to how to glorify God, and how can we fulfill them?
Waɗanne umurni Yesu ya ba da game da yadda za mu ɗaukaka Allah, ta yaya za mu yi su?
jw2019
The Earth and Its Creatures Glorify Jehovah
Duniya da Halittunta Suna Ɗaukaka Jehovah
jw2019
Despite our sinful state, how can we glorify God?
Me ya sa zai yiwu mu nuna ɗaukakar Jehobah ko da yake mu ajizai ne?
jw2019
Others glorify human institutions, materialistic philosophies, or their own desires.
Wasu suna ɗaukaka ƙungiyoyin mutane, abin duniya, ussan ilimi, ko burin kansu.
jw2019
• In what ways do we glorify God?
• A waɗanne hanyoyi ne muke ɗaukaka Allah?
jw2019
For example, when choosing entertainment, we refuse to let our minds be sullied by programs that glorify immorality or violence.
Alal misali, sa’ad da muke zaɓan nishaɗi, ba za mu bar tsarin ayyuka na Talabijin da ke ɗaukaka lalata ko mugunta su ɓata zuciyarmu ba.
jw2019
(John 14:1-17; 15:15) Before leaving the house, Jesus petitions his Father: “The hour has come; glorify your son, that your son may glorify you.”
(Yahaya 14:1-17; 15:15) Kafin ya bar gidan, Yesu ya roƙi Ubansa: “Lokaci ya yi, Ka ɗaukaka Ɗanka domin Ɗan ya ɗaukaka ka.”
jw2019
Why will the resurrection glorify Jehovah’s name?
Me ya sa tashin matattu zai ɗaukaka sunan Jehobah?
jw2019
5:22, 23) By good conduct despite opposition or trials, we may draw others to the truth and glorify God. —1 Pet.
5: 22, 23) Idan muka ci gaba da yin nagarta har a lokacin da ake tsananta mana, hakan zai sa mutane su bauta wa Jehobah kuma su ɗaukaka shi. —1 Bit.
jw2019
The following are some reminders that will help us to glorify God by our good conduct while in the convention city. —1 Pet.
Ga wasu abubuwa da za su taimaka mana mu nuna hali mai kyau da zai girmama Allah sa’ad da muke halartan taron gunduma.—1 Bit.
jw2019
Wherever the survivors were deported, whether to “the region of light [Babylon in the East]” or to “the islands of the [Mediterranean] sea,” they would glorify Jehovah.
Duk inda aka kai waɗanda suka tsira, ko zuwa “[Babila] a gabas” ko kuma zuwa “cikin dukan gaɓan teku [Bahar Rum]” za su ɗaukaka Jehobah.
jw2019
0