Toggle menu
24K
669
183
158.3K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:promise

Discussion page of promise
Revision as of 07:53, 21 January 2022 by Admin (talk | contribs) (Text replacement - "jw2019" to "<br><br>")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

(b) What do the Scriptures promise with regard to the effects of Adamic sin?

(b) Wane alkawari Nassosi ya yi game da sakamakon zunubi na Adamu?



The fulfillment of that promise required that Jesus die and be brought back to life. —Gen.

Wajibi ne Yesu ya mutu kuma a ta da shi daga matattu don wannan alkawarin ya cika.—Far.



10 Because Elijah had confidence in Jehovah’s promise, he eagerly sought evidence that Jehovah was about to act.

10 Domin Iliya yana da tabbaci cewa Jehobah zai cika alkawarinsa, ya yi ɗokin ganin alama cewa Jehobah ya kusa ya aikata.



As mentioned earlier, baptism symbolizes that you made a solemn promise to Jehovah himself.

Baftisma yana nuna wa mutane cewa ka yi alkawari mai muhimmanci ga Jehobah.



Before each of my adoptive parents died, I was able to tell them about the Bible’s promise of a resurrection to a paradise earth.

Kafin iyayen da suka ɗauke ni riƙo su mutu, na tattauna da kowannensu game da alkawarin da ke cikin Littafi Mai Tsarki na tashin matattu zuwa aljanna a duniya.



(Isaiah 31:4) There is also a promise: “Look! A king will reign for righteousness itself.”

(Ishaya 31:4) An kuma yi alkawari: “DUBA, wata rana wani sarki za ya yi mulki cikin adalci.”



Do you remember the promise that Saul made?

Ka tuna da alkawarin da Saul ya yi?



Jehovah makes this heartwarming promise: “The meek will possess the earth, and they will find exquisite delight in the abundance of peace.”

Jehobah ya yi alkawari cewa: “Masu tawali’u za su gāji ƙasar; za su faranta zuciyarsu kuma cikin yalwar salama.”



54:11, 17) That promise has proved reliable in the case of Jehovah’s people throughout the earth during these “last days.”

54:11, 17) Hakan ya zama gaskiya a batun mutanen Jehobah a dukan duniya a cikin waɗannan “kwanaki na ƙarshe.”



6:10) Take to heart the promise he makes to all who fear him: “I will by no means leave you nor by any means forsake you.” —Heb.

6:10) Ka tuna da alkawarin da ya yi wa dukan waɗanda suke jin tsoronsa: “Daɗai ba ni tauye maka ba, daɗai kuwa ba ni yashe ka ba.”—Ibran.



Ideologies of this sort, often called prosperity theology, proliferate especially in Latin-American countries, such as Brazil, and people flock to churches that promise material blessings from God.

Irin waɗannan ra’ayoyin, waɗanda a yawancin lokaci ana kiransu ilimin arziki, suna yaɗuwa sosai musamman a ƙasashen Latin-Amirka, kamar su Brazil, kuma mutane suna yin jerin gwano zuwa Cocin da aka faɗi cewa Allah zai ba da arziki.



Thus, 2 Peter 3:13 foretells: “There are new heavens [God’s heavenly Kingdom] and a new earth [a new earthly society] that we are awaiting according to his promise, and in these righteousness is to dwell.”

Da haka, 2 Bitrus 3:13 ya annabta: “Amma bisa ga alkawarinsa muna jiran sababbin sammai [Mulkin Allah na samaniya] da sabuwar ƙasa [sabuwar jam’iyyar duniya], inda adalci zai yi zamansa.”



9 When Jerusalem was sacked in 607 B.C.E., Jeremiah, his secretary Baruch, Ebed-melech, and the loyal Rechabites saw the truth of Jehovah’s promise to Habakkuk.

9 Lokacin da aka faɗā ma Urushalima a 607 K.Z., Irmiya sakatarensa Baruch, Ebed-melech, da kuma ’ya’yan Rechab masu aminci sun ga gaskiyar alkawarin Jehovah ga Habakkuk.



We can be certain that Jehovah’s promise of deliverance through the great tribulation will not fail us either.

Mu ma za mu iya kasancewa da tabbaci cewa Jehobah zai cika alkawarin da ya yi cewa zai cece mu daga ƙunci mai girma.



22 Listen now to an even more wonderful promise.

22 Ka saurara yanzu ga alkawari mafi ban al’ajabi.



Why does Jehovah promise his worshippers a reward?

Me ya sa Jehobah ya yi wa bayinsa alkawari cewa zai albarkace su?



Abraham’s offspring received the promise of a precious inheritance

’Ya’yan Ibrahim sun samu alkawarin gadō mai tamani



The Bible repeatedly speaks about the elimination of death and God’s promise of everlasting life. —See the accompanying box, “Victory Over Death.”

Littafi Mai Tsarki ya ambata sau da sau cewa za a kawar da mutuwa, kuma ya bayyana alkawarin da Allah ya yi wa mutane cewa za su iya rayuwa har abada.—Ka duba akwati mai jigon nan “Yin Nasara a Kan Mutuwa.”



That same promise is in effect today.

Wannan alkawarin har ila na cika a yau.



In this instance, though, God added a thrilling promise: “I will make you a great nation.”

A wannan karon, Allah ya yi alkawari cewa: “Daga wurinka zan yi al’umma mai-girma.”



Please note the promise God has made to mankind concerning this.

Don Allah ka lura da alkawarin da Allah ya yi wa ’yan Adam a kan wannan batun.



10:19, 20) We read: “It was not through law that Abraham or his seed had the promise that he should be heir of a world, but it was through the righteousness by faith.”

10:19, 20) Littafi Mai Tsarki ya ce: “Ba ta wurin shari’a ba alkawari ya zo ga Ibrahim ko ga zuriyarsa, shi zama magajin duniya, amma ta wurin adalci na bangaskiya.”



What promise by Jehovah shows his love and concern for us?

Wane alkawari ne Jehobah ya yi da ya nuna cewa yana kaunar mu?



(Matthew 24:14; 28:19, 20) Such a course is sure to bring us true happiness, for the Scriptures promise: “He who peers into the perfect law that belongs to freedom and who persists in it, this man, because he has become, not a forgetful hearer, but a doer of the work, will be happy in his doing it.” —James 1:25.

(Matta 24:14; 28:19, 20) Irin wannan tafarki babu shakka zai kawo mana farin ciki na gaske, domin Nassosi sun yi alkawari: “Wanda ya duba cikin cikakkiyar shari’a, shari’a ta ’yanci, ya lizima, shi kuwa ba mai-ji wanda ke mantawa ba ne, amma mai-yi ne wanda ke aikatawa, wannan za ya zama mai-albarka a cikin aikinsa.”—Yaƙub 1:25.



Further, Satan made this false promise: “You will be like God, knowing good and bad.”

Ƙari ga haka, Shaiɗan ya yi ƙarya cewa: “Za ku zama kamar Allah, kuna sane da nagarta da mugunta.”