Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:beasts

Discussion page of beasts
Revision as of 07:54, 21 January 2022 by Admin (talk | contribs) (Text replacement - "jw2019" to "<br><br>")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Similarly, Psalm 8:6-8 says: “Everything you [God] have put under his [man’s] feet: small cattle and oxen, all of them, and also the beasts of the open field, the birds of heaven and the fish of the sea.”

Haka kuma Zabura 8:6-8 ta ce: “[Allah ya] sa abu duka ƙarƙashin sawayensa [mutum]: Dukan tumaki da shanu, i, har da namomin jeji: Tsuntsayen sama, da kifin teku.”



He was well-aware that sheep, if left to themselves, easily get lost and become prey for robbers or wild beasts.

Ya san cewa tumaki, idan aka ƙyale su ba makiyayi, babu wuya za su ɓata, ɓarayi su sace su ko kuma namun daji su cinye su.



Regarding the beast of Revelation 13:1, 2, The Interpreter’s Dictionary of the Bible points out that it “combines in itself the joint characteristics of the four beasts of Daniel’s vision . . .

Game da bisan na Ru’ya ta Yohanna 13:1, 2 littafin nan The Interpreter’s Dictionary of the Bible ya ce “an haɗa dukan halayen bisashe huɗu na wahayin Daniel . . .



And four huge beasts were coming up out of the sea, each one being different from the others.”

Manyan bisashe guda huɗu kuma suka taso daga cikin teku, kamarsu dabam dabam.”



Speaking figuratively of the enemies of Jehovah’s people as wild beasts, David asked God to rebuke them, or to keep in check their power to do harm.

A alamance ne yake kiran abokan gaban mutanen Jehobah naman jeji, Dauda yana roƙon Allah ne ya tsauta musu, ko kuma ya rage ƙarfinsu na yin lahani.



Neither on the way home from their exile in Babylon nor in their restored land did the Israelites need to fear wild beasts or beastlike men. —Ezr 8:21, 22

Isra’ilawa ba su ji tsoron namomin daji ko mugayen mutane sa’ad da suke dawowa daga bauta a Babila ko kuma sa’ad da suke ƙasarsu ba.—Ezr 8:21, 22



He protected them from enemies and from the wild beasts that had overrun their land for decades.

Ya kāre su daga abokan gaba da kuma namun daji da suka mamaye kasar na shekaru da yawa.



(Daniel 7:2-7) Daniel tells us that these beasts represent “kings,” or political kingdoms, that rule in succession over vast empires. —Daniel 7:17, 23.

(Daniel 7:2-7) Daniel ya gaya mana cewa waɗannan bisashe suna wakiltan “sarakuna,” ko kuma mulkokin siyasa, da suka yi mulki bi da bi a manyan dauloli.—Daniel 7:17, 23.



Isaiah 35:9 states: “No lion will prove to be there, and the rapacious sort of wild beasts will not come up on it,” that is, “the Way of Holiness.”

Ishaya 35:9 ta ce: “Ba za a tarasda zaki a wurin ba, ba kuwa naman jeji mai-zafin rai da za ya hau ta kanta ba,” wato, “Hanyar tsarki.”



IS IT possible that God used evolution to make men from beasts?

ZAI YIWU a ce Allah ya halicci mutane ne daga dabbobi?



As he watched over the sheep, David could observe Jehovah’s magnificent creative works: the starry heavens, “the beasts of the open field,” and “the birds of heaven.”

Da yake kula da tumakin, Dauda ya samu zarafin lura da ayyukan halittu masu ban al’ajabi da Jehobah ya yi, wato, sararin samaniya, da “namomin jeji,” da kuma “tsuntsayen sama.”



Why did I send him out into an area abounding with wild beasts?’ —Genesis 37:33-35.

Don me na aikad da shi a yankin da ke kewaye da bisashe haka?’—Farawa 37:33-35.



(Daniel 7:1-8, 15) What remarkable beasts!

(Daniel 7:1-8, 15) Lallai kuwa bisashe masu girma!



No, they are not yet perfect, but they could hardly be described as ferocious lions or rapacious wild beasts.

Ko da yake ba kamiltattu ba ne, duk da haka, ba a kiransu zakuna ko mugayen namomin daji.



THE BEASTS COME TO THEIR END

AN HALAKA DABBOBIN



The book of Revelation depicts political powers as wild beasts to whom the Devil has given “great authority.”

Littafin Ru’ya ta Yohanna ya kwatanta ikon ’yan siyasa a matsayin bisashen da Iblis ya ba “iko mai girma.”



The shepherd boy David rescued his flock from wild beasts, including a lion and a bear.

Dauda, yaro makiyayi ya ceci garkensa daga namomin jeji, har da zaki da kuma bear.



Daniel beholds four huge beasts that portray a succession of world powers from his day to ours.

Daniel ya ga manyan dabbobi guda huɗu waɗanda suke wakiltar ƙasashen duniya masu iko tun daga zamaninsa zuwa namu.



David humbly credited Jehovah for his victories over wild beasts

Dauda ya ɗaukaka Jehobah don zaki da bear da ya kashe



(Colossians 3:12) The Bible likens this transformation to the change of vicious wild beasts —wolf, leopard, lion, bear, and cobra— to peaceful domestic animals —lamb, kid, calf, and cow.

(Kolossiyawa 3:12) Littafi Mai Tsarki ya kwatanta wannan canjin da canjuwar dabbar daji—kirkice, damisa, zaki, da kuma kumurci—zuwa dabba ta gida kamar su—ɗan rago, ɗan akuya, ɗan maraƙi, da kuma saniya.



Figuratively speaking, people who are violent and aggressive in action and speech are compared to wild beasts.

A alamance, ana kwatanta mugayen mutane waɗanda suke yin maganganun banza da dabbobi.



* Through them, Jehovah promised a land restored and repopulated, fertile, protected from wild beasts and enemy attack.

* Ta bakinsu, Jehovah ya yi alkawarin za a gyara kasar kuma ta cika da mutane, ta zama mai albarka, kuma a kāre ta daga namun daji da kuma farmakin abokan gaba.



To endure in God’s service, we too need strength from the Maker of these powerful beasts, who imparts power to us. —Philippians 4:13.

Don mu jimre a hidimar Allah, mu ma muna bukatar ƙarfi daga Mahaliccin waɗannan dabbobi masu ƙarfi, wanda yake ƙarfafa mu.—Filibbiyawa 4:13.



To allow one’s daughter to marry one of them would be worse than exposing her to wild beasts.

Mutum ya kyale ’yarsa ta auri dayansu ya fi ya ba da ita ga mugun dabba.



Four beasts out of the sea (Dan.

Dabbobi huɗu da suka fito daga teku (Dan.