Noun
- A human feeling such as sadness, anger, loss, sympathy, etc. <> Abin da ake ji a jiki, rai, ko zuciya kamar soyayya, kunya, taurin kai, tsoro, ɓacin rai, sha'awa, sha'awan jima'i, tausayi, mugunta, zargi, haushi, murna, ƙarya, hasada, gaba, zalunci, raini, juyayi, kuka, dariya, ganin jiri, mafarki, ƙyama, marmari, mamaki da dai sauransu.
Related words