Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

jigo

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 07:29, 13 February 2022 by Admin (talk | contribs) (Created page with "==Noun== {{suna|jigo|jiguna|jigogi}} <abbr title="masculine gender">''m''</abbr>Category:Masculine gender Hausa nouns # itatuwan da ake kafawa su tallabi gugan ban ruwa. #...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Noun

Tilo
jigo

Jam'i
jiguna or jigogi

m

  1. itatuwan da ake kafawa su tallabi gugan ban ruwa.
  2. shugaba.
  3. shisshike ko turke.
  4. saƙo na musamman da marubuci ke ƙoƙarin bayyana wa jama'a a ƙagaggen labari ko wasan-kwaikwayo ko waƙa.
Contents