Isaiah is awed not only by what he sees but also by what he hears.
Abin da Ishaya ya gani da kuma wanda ya ji ya ba shi tsoro.
jw2019
Indeed, the more we learn about the things Jehovah has made, the more we find ourselves awed by his wisdom.
Babu shakka, idan muka ƙara koyo game da abubuwan da Jehovah ya halitta, haka za mu iske muna mamaki game da hikimarsa.
jw2019
When the psalmist did so, he was awed by the many wonderful things that Jehovah had done. —Read Psalm 40:5; 107:43.
Abin da marubucin zabura ya yi ke nan kuma bayan hakan, ya fahimci cewa Jehobah ya yi abubuwa masu ban al’ajabi da yawa.—Karanta Zabura 40:5; 107:43.
jw2019
2 Isaiah was also awed by what he heard —singing so powerful that it shook the temple to its very foundations.
2 Ishaya kuma ya cika da tsoro domin abin da ya ji—waka mai karfi ta cika haikali har sai da tushen ya girgiza.
jw2019
(Psalm 139:14) Indeed, the more we learn about the human body, the more we find ourselves awed by Jehovah’s wisdom.
(Zabura 139:14) Hakika, yayin da mun koyi game da jikin mutum, hakanan za mu ga mun tsorata da hikima ta Jehovah.
jw2019
The more we learn about the things God has made, the more we find ourselves awed by his wisdom.
Idan muka bincika abubuwan da Allah ya halitta, za mu yi mamaki sosai saboda hikimarsa.
jw2019
David needed only to consider his own makeup to be profoundly awed by God’s creative ability.
Dauda ya duba yadda aka ƙera jikinsa wanda hakan ya ba shi mamaki game da yadda Allah ya yi halitta.
jw2019
In fact, scientists are awed by the ability of this little creature to scurry up walls and even across smooth ceilings without falling.
Hakika, masana kimiyya suna mamakin yadda wannan halitta ƙarama take tafiya a bango kuma ta haye silin ba tare da faɗuwa ba.
jw2019
22 Is the objective of our meditating on Jehovah’s wonderful works merely that we be impressed, as if awed or dumbstruck by it all?
22 Bimbininmu a kan ayyuka masu ban al’ajabi na Jehovah domin kawai ya burge mu ne, kamar dai kawai mu cika da tsoro har ba za mu iya magana ba?
jw2019
We are rightly awed by that ability, but is it completely beyond us?
Daidai ne wannan iyawar tana da ban tsoro, amma ya fi ƙarfinmu ne gabaki ɗaya?
jw2019