Mutanen Allah suna amfani da arziki daga al’ummai wajen yaɗa tsarkakar bauta
God’s people use valuable resources from the nations to advance pure worship
Amma kafin ka tura wannan saƙon, ka tambayi kanka: ‘Na tabbata cewa wannan labarin da nake so na yaɗa gaskiya ne?
However, before you send that text message or e-mail, ask yourself: ‘Am I certain that the information I am about to spread is true?
Har zuwa shekara ta 2013, mafassara sama da 2,700 ne suke aiki a wurare sama da 190 domin su taimaka wajen yaɗa bishara a harsuna sama da 670.
As of 2013, more than 2,700 translators were working in over 190 locations to help spread the good news in more than 670 tongues.
Yaɗa bishara ga mutane yana sa ni murna
Bringing good news to others makes me happy
Ko kuma mun damu don masu hamayya sun yaɗa ƙarya game da mu.
Or we may be disturbed by false stories that opposers spread about us.
Ana koyar da matasan da ke sansanonin SWAPO su zama masu yaɗa wannan neman ’yancin.
Young ones in the SWAPO camps were groomed as pioneers for the liberation movement.
A shekara ta 1956, sa’ad da Ɗan’uwa Nathan Knorr ya kawo ziyara a ƙasar, mun yi babban taro kuma aka ce in yi ma’amala da kafofin yaɗa labarai.
In 1956 when Brother Nathan Knorr visited, I was assigned to care for public relations at the national convention.
18 A cikin shekaru 100 da suka shige, miliyoyin mutane sun ba da kansu da yardan rai don su yaɗa bishara ta Mulkin Allah.
18 Over the past 100 years, millions have offered themselves willingly to carry out the work of Kingdom proclamation.
Mene ne mata suke yi yau don a yaɗa bishara?
What role do women now play in preaching the good news?
4:4) Shaiɗan ne yake ja-gorar siyasa da kuma kafofin yaɗa labarai na wannan duniyar.
4:4) He manipulates the political elements of this world, as he does the world’s mass media.
(Matta 28:18) Shi wanda shi ne shugaban ikklisiyarsa, ba kawai Yesu yana zuba ido a kan shafaffu mabiyansa a duniya ba, amma tun lokacin da aka zubo ruhu mai-tsarki a Fentakos na 33 A.Z., ya kuma yi amfani da su su zama hanyar yaɗa gaskiya, su zama “bawan nan mai-aminci, mai-hikima.”
(Matthew 28:18) As Head of his congregation, not only did Jesus keep a watchful eye on his anointed footstep followers on earth but, since the outpouring of the holy spirit at Pentecost 33 C.E., he has also used them as a channel of truth, as a “faithful and discreet slave.”
Bulletin ɗin ya ce yin amfani da rediyo da kuma yin wa’azi gida-gida su ne “hanyoyi biyu na musamman da ƙungiyar Ubangiji take yaɗa bishara.”
The Bulletin described the radio broadcasts and the house-to-house work as “the two great publicity branches of the Lord’s organization.”
1, 2. (a) A ƙarni na farko, mene ne ya taimaka aka yaɗa bishara a dukan Daular Roma?
1, 2. (a) In the first century, what helped to spread the good news throughout the Roman Empire?
Ko da yake uban Kan’ana, Ham, ya ga wannan, bai daina wulakancin ba amma kamar ya yaɗa labarin ne.
Though Canaan’s father, Ham, witnessed this, he did not interfere but appears to have spread the story.
8 Suna amfani da sunan Allah, Jehovah, kuma suna yaɗa shi.
8 They use and publicize God’s name, Jehovah.
Hanya ɗaya da ake amfani da ita wajen yaɗa wannan ruwayen gaskiya ita ce ta yin amfani da tarho.
One means used to spread these waters of truth is the telephone.
Idan haka ne, za ka iya so ka zama mutum na farko da zai tura labari mai ƙayatarwa da zarar ka gan shi a kafofin yaɗa labarai ko kuma ka ji shi a wani wuri.
If so, when you see a newly published story in the news media or hear an experience, you might feel like a news reporter who wants to be the first to break an exciting story.
A. M 16:37 —Ta yaya Bulus ya yi amfani da matsayinsa na ɗan Roma don ya yaɗa bishara?
Ac 16:37 —How did the apostle Paul use his Roman citizenship to advance the good news?
Waɗanne abubuwa ne suka taimaka wajen yaɗa bishara a ƙarni na farko?
What circumstances in the first century helped the spread of the good news?
16:3) Sun yi aiki tare don yaɗa wa’azin Mulkin a duk inda suka yi hidima.
16:3) They worked side by side to further the Kingdom-preaching work wherever they served.
Linjilar Matta ta ce sa’ad da maƙiyan Yesu suka ji cewa ya tashi daga mutuwa, sun yi ƙoƙari sosai don kada mutane su yaɗa labarin. —Matta 28: 11-15.
Matthew’s Gospel tells us that when the religious enemies heard reports of Jesus’ resurrection, they schemed to suppress them. —Matthew 28:11-15.
Idan kana hidimar majagaba, shin ka yi tunanin cika fom don halartar Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki?
If you are pioneering, have you thought about applying for the School for Kingdom Evangelizers?
Idan haka ne, za ka iya cika fom na halartar Makarantar Masu Yaɗa Bisharar Mulki.
If so, you may qualify to attend the School for Kingdom Evangelizers.
(1 Yohanna 5:19) Musamman ma wannan sashen kwanaki na ƙarshe, ya kamata a sani cewa Shaiɗan da aljanunsa za su yaɗa labarai masu lahani a duniya.
(1 John 5:19) Especially during this final part of the last days, it is to be expected that Satan and his demons will saturate the world with harmful information.
(Farawa 2:16, 17; 5:5) Adamu ya yaɗa zunubi da kuma sakamakonsa, wato, mutuwa, ga dukan zuriyarsa.
(Genesis 2:16, 17; 5:5) Adam passed on to all his descendants sin and its penalty, death.