Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

daidaitu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 00:36, 12 March 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
  1. to be balanced, steadfast, established upon.
    1. It is He who created the heavens and earth in six days and then established Himself above the Throne. <> Shĩ ne wanda Ya halitta sammai da ƙasa a cikin wasu kwãnuka shida, sa'an nan Ya daidaitu a kan Al'arshi. --Quran/57/4
    2. Say "I believe in Allah" — and then be steadfast. <> Ka ce "Na yi imani da Allah" sannan ka daidaitu. --Hadith 38 of 40
    3. surely those who say, “our lord is allah,” and then remain steadfast-there will be no fear for them, nor will they grieve. <> lalle ne waɗanda suka ce: "ubangijinmu allah ne," sa'an nan suka daidaitu, to, babu wani tsoro a kansu, kuma ba za su yi baƙin ciki ba. = [ 46:13 ] lalle ne, wadanda suka ce, "ubangijinmu shi ne allah," sa'an nan suka aikata ayyuka na qwarasi, to, babu wani tsoro a kansu, kuma ba za su yi wani baqin ciki ba. --Qur'an 46:13