Toggle menu
24.1K
669
183
158.4K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:dates

Discussion page of dates
Revision as of 05:54, 23 March 2022 by Admin (talk | contribs) (Created page with "One writer estimates that “each fruit-bearing [palm] tree will have yielded two or three tons of '''dates''' as tribute to its owners in the course of its lifetime.” Wani...")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

One writer estimates that “each fruit-bearing [palm] tree will have yielded two or three tons of dates as tribute to its owners in the course of its lifetime.”

Wani marubuci ya kimanta cewa “kowane itacen dabino zai iya yin ’ya’ya har tan biyu ko uku na dabino da mai shi zai samu riba sa’ad da take raye.”

jw2019

Announce the dates of the circuit assembly if they are known.

Ka haɗa da kalaman da ke Hasumiyar Tsaro ta Janairu-Maris 2012, shafuffuka na 6, 7.

jw2019

If the first Saturday of the month falls within the dates of the campaign, emphasis should be placed on distributing invitations rather than on starting Bible studies.

Idan ranakun kamfen ɗin sun ƙunshi ranar Asabar ta farko a watan, a mai da hankali ga rarraba takardun gayyata maimakon soma nazarin Littafi Mai Tsarki da mutane.

jw2019

148:7-10) But so do the remnants of a tradition that dates back to the mid-17th century.

148:7-10) Hakan ma yake da al’adun da ake yi tun tsakiyar ƙarni na goma sha bakwai.

jw2019

Does God predict dates?

Allah yana annabta daidai lokacin da wani abu zai faru ne?

jw2019

Why not mark such dates on your calendar so that when they come around, you can make yourself available, if necessary, for sympathetic support?

Me yasa ba zaka sa alama bisa ran nan cikin kalanda ba domin yayinda ran nan ya kai, ka iya bada kanka a yalwace, idan ya yiwu, domin goyon baya mai-juyayi?

jw2019

She now has five pairs of dates!

Yanzu kwanan wata bibbiyu da ta rubuta ya kai biyar!

jw2019

There are various ways of expressing dates.

Akwai hanyoyi dabam-dabam na rubuta kwanan wata.

jw2019

While there is some debate on the question of whether the Kaddish dates back to the time of Christ or even earlier, we should not be surprised by any similarities.

Ana jayayya a kan lokacin da aka fara addu’ar makokin ko a lokacin Kristi ne ko kuma kafin lokacinsa, ko yaya dai kada kamanin addu’o’in ya ba mu mamaki.

jw2019

All dates B.C.E.

Kafin haihuwar Yesu

jw2019

Mark on your calendar the dates of the circuit overseer’s next visit to the congregation so that you will not miss his talks at the Kingdom Hall.

Ka rubuta kwanan watan da mai kula mai ziyara zai ziyarci ikilisiyar da ke yankinku domin ka je ka saurari jawaban da zai ba da a Majami’ar Mulki.

jw2019

For years afterward, anniversary dates, such as the wedding anniversary or the date of the death, can be a stressful time for the survivors.

Shekaru bayan haka, ranakun tunawa na kowace shekara, kamar tunawa da ran ɗaurin aure ko kuwa na mutuwar, zai iya zama lokacin baƙinciki ne ga waɗanda suke da rai.

jw2019

Professor Jonathan Klawans, a specialist in ancient Judaism, noted: “The new day begins with the setting of the sun, so the sacrifice is made on the 14th but the beginning of Passover and the meal are actually on the 15th, although this sequence of dates is not specified in Exodus.”

Wani shahararren shehun malami a Yahudanci na dā, mai suna Jonathan Klawans ya ce: “Ana shigan sabon rana sa’ad da rana ta faɗi, saboda haka, ana yin hadayar a ranar 14, amma ana soma Idin da kuma cin abincin a ranar 15, ko da yake ba a bayyana hakan a littafin Fitowa ba.”

jw2019

Some dates are the approximate beginning year of the reign.

Kwanakin wata na shekarar fara sarauta ne.

jw2019

About 30 kinds of vegetables were available at the time —onions, garlic, radishes, carrots, and cabbage, to name a few— and more than 25 varieties of fruits, such as (1) figs, (2) dates, and (3) pomegranates, were grown in the area.

Kusan ganyaye talatin dabam-dabam ne suke da su a lokacin, kamar su albasa, tafarnuwa, karas, da kabeji, da sauran su, suna kuma shuka ’ya’yan itace iri-iri fiye da ashirin da biyar a wannan yankin, kamar su (1) ɓaure, (2) dabino, da (3) ruman.

jw2019

Each cluster of dates may have as many as a thousand individual fruits and may weigh 18 pounds [8 kg] or more.

Kowane tarin damin dabino tana yin ’ya’ya kusan dubu, kuma tana iya kai nauyin kilo 8 ko fiye da haka.

jw2019