Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

Talk:ultimately

Discussion page of ultimately
Revision as of 06:13, 23 March 2022 by Admin (talk | contribs) (Text replacement - "jw2019" to "<br><br>")
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

Having a wholesome dread of falling into such a situation is ultimately a protection for us. —Hebrews 10:31.

Razana kada mu faɗa cikin irin wannan yanayin kāriya ce mai girma a gare mu.—Ibraniyawa 10:31.



(Proverbs 3:33) Ultimately, all Christian parents want their children to learn to love Jehovah as much as they themselves do.

(Misalai 3:33) Gabaki ɗaya, duka iyaye Kiristoci suna son yaransu su ƙaunaci Jehobah kamar yadda su ma suke yi.



So every expression of his power is motivated by love and is ultimately for the good of those who love him.

Saboda haka, dukan nuna ikonsa kauna ce take motsa shi kuma domin amfanin wadanda suke kaunarsa ne.



(b) Explain why Jehovah is ultimately the Source of all power.

(b) Ka bayyana abin da ya sa Jehovah shi ne Tushe mafi girma na iko duka.



Furthermore, by luring Adam and Eve into disobedience, he caused sin to rule over them, leading ultimately to their death and the death of future generations.

Ƙari ga haka, ta wurin sa Adamu da Hauwa’u su yi rashin biyayya, ya sa zunubi ya yi sarauta a kansu, ya kai su ga mutuwa da mutuwar tsararraki ta gaba.



And after David discovered that the wife, Bath-sheba, was pregnant by him, he ultimately orchestrated the murder of her husband.

Kuma bayan ya fahimci cewa ya yi wa matar, Bathsheba, ciki, sai ya ƙulla mutuwar mijinta.



For example, the survival of the infant Jesus was essential to the fulfillment of God’s purpose, which will ultimately benefit all mankind.

Alal misali, tsirar jariri Yesu tilas ne wajen cika nufin Allah, wanda nan take zai amfani dukan ’yan Adam.



We do all we can to assist and support the person, but we humbly admit that ultimately the decision to make a dedication belongs to that person.

Ko da yake za mu yi iya ƙoƙarinmu mu taimaka da kuma tallafa masa, bai kamata mu matsa shi ya yi baftisma ba.



Jehovah ultimately rejected Saul for his disobedience.

Hakan ya sa Jehobah ya ƙi shi don rashin biyayyar da ya yi.



(John 5:15-18; 11:53, 54; 18:38–19:16) Ultimately, he courageously submitted to a brutal death to accomplish his Father’s will and give his subjects everlasting life.

(Yohanna 5:15-18; 11:53, 54; 18:38–19:16) A ƙarshe, ya ba da ransa, da gabagaɗi ya yi mutuwa ta zalunci don ya cika nufin Ubansa kuma ya ba talakawansa rai madawwami.



(Malachi 3:10) Ultimately, of course, Jehovah will reward his servants with everlasting life.

(Malakai 3:10) A ƙarshe, Jehobah zai albarkaci bayinsa da rai madawwami.



(Psalm 127:3) Since he is the true Life-Giver, Jehovah is really entrusting parents with what ultimately belongs to him.

(Zabura 127:3) Tun da shi ne Mafarin Dukan rai, lalle Jehobah yana kyauta ne da abin da shi kaɗai ya mallaka.



This article helps us to see that even if worries, trials, and pain increase, ultimately our trust in God will be rewarded with deliverance.

Wannan talifin zai taimaka mana mu ga cewa ko da matsaloli da jarrabawar da muke fama da su sun ƙaru, Jehobah zai taimaka mana idan mun dogara gare shi.



Who was ultimately responsible for providing David and his men with sustenance?

Wanene yake da hakkin yi wa Dauda da mutanensa tanadin abin biyan bukata?



Even the powerful king of Babylon was forced to realize that ultimately “the Most High is Ruler in the kingdom of mankind.”

An tilasta wa har Sarkin Babila mai iko ya gane cewa, “Maɗaukaki yana riƙe da sarauta a cikin mulkin mutane.”



5 As Christians, we also have responsibilities toward fellow believers in the congregation and, ultimately, toward those who make up “the entire association of . . . brothers in the world.”

5 Mu Kiristoci, mu ma muna da hakki ga ’yan’uwa a ikilisiya, musamman, ga waɗanda suka taru suka kasance “ ’yan’uwanku da ke cikin duniya.”



Ultimately, you will decide for yourself what course to follow.

A ƙarshe, kai ne za ka zaɓa wa kanka irin tafarkin rayuwa da za ka bi.



Ultimately, they succeeded in bringing about his death on the torture stake.

Daga baya, suka yi nasarar kashe shi a kan gungumen azaba.



Ultimately, though, it is hatred and greed rather than bullets and rifles that fuel the flames of war.

Amma, ƙiyayya ce da haɗama suke sa yaƙi ya ci gaba maimakon harsashi da bindigogi.



We may work diligently at preaching and teaching, but ultimately all praise goes to Jehovah for any growth that might result.

Za mu iya yin ƙoƙari sosai a wa’azi da koyarwa, amma ya cancanta a yaba wa Jehobah idan wani ya zama almajiri.



Daniel also foresaw that ultimately the Messiah’s Kingdom would permanently replace all other governments.

Ƙari ga haka, Daniyel ya ga wata ru’ya cewa Mulkin Almasihun zai sauya duk sauran mulkoki.



30:19, 20) Some situations involve several Bible principles, and ultimately, the person seeking advice has to make his own decision.

Sha 30:19, 20) Akwai ƙa’idodin Littafi Mai Tsarki da yawa da suka yi magana game da wasu yanayi, kuma wanda yake neman shawara ne zai zaɓa wanda zai bi.



6:16) That nation, made up of anointed brothers of Jesus Christ, fulfilled the task that fleshly Israel ultimately failed in, that of being witnesses to God’s name.

6:16) Wannan ƙasar da ta ƙunshi shafaffun ’yan’uwan Yesu Kristi, sun cika aikin da Isra’ila ta zahiri ta kasa yi, wato na sanar da sunan Allah.



True, those words were spoken by Jesus, but ultimately they originated with Jehovah.

Yesu ya faɗi waɗannan kalaman, amma sun fito ne daga wurin Jehobah.



Although Jehovah had allowed an injustice to occur, this ultimately resulted in “the defending and legally establishing of the good news.”

Saboda rashin adalci da Jehobah ya bar mutanen su yi ne ya sa aka ‘yi kariyar bishara da tabbatar da ita.’