Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

biyu-biyu

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 05:07, 11 April 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)
  1. pairs, doubles.
    Tsarki ya tabbata ga Wanda ya halicci dukkan abubuwa biyu-biyu (mace da namiji), daga abin da ƙasa ke tsirarwa, da su kansu mutane, da kuma abin da ba su sani ba.
    Exalted is He who created all pairs - from what the earth grows and from themselves and from that which they do not know. --Quran/36/36