Noun
Jam'i |
m
- hutun makaranta, musamman ta Alƙur'ani. <> school break especially for Quran schools.
- wasannin ban-dariya da yara da samari da 'yan mata ke yi bayan watan Azumi ya kwana goma, don samun sadaka. wasanni na bajinta da nishaɗi da watan azumi don jin daɗi. <> entertaining play or theatre usually done by kids after fasting. [1]
- Tarihin Tashe A Kasar Hausa [2]
Verb
- tayar da mutum daga bacci <> awakened, woke up someone
- standing up something or standing someone upright.