Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

magance

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 19:23, 25 May 2022 by Admin (talk | contribs)
  1. resolve, solve, fix, apply solution to a problem, to cure
    1. Larry Ellison ya halaka makudan kudade sama da dalar Amurka milyan 430 ($430 million) tun daga shekarar 1997 don a magance ma sa mutuwa kwata-kwata. [1] <> Oracle founder Larry Ellison has donated more than $430 million to anti-aging research. → How some billionaires are trying to 'cure death'

    2. public health has been described as "the science and art of preventing disease..."
      ana bayyana tsarin kula da lafiyar al'umma a matsayin kimiyya da fasahar magance cututtuka, dabarun tsawaita rayuwa da habaka kiwan lafiya ta hanyar tsare tsare ta hanar habaka lafiya da kuma bayanai masu amfani ga al'uma, kungiyoyi da dai daikun mutane" --parallel_text/proz_tm-town

Google translation of magance

Deal with, deal.