It is possible we started wearing clothes to compensate for the loss of fur, says Ian Gilligan of the University of Sydney in Australia. [1] <> Akwai yiwuwar mun fara sanya tufafi ne don maye makwafin gashi da muka rasa, a cewar Ian Giligan na Jami'ar Sydney da ke Austiraliya. [2]