Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

taki

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 02:01, 5 August 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

m

  1. step <> taka
  2. fertilizer, manure <> taroson dabbobi ko na mutane ko duk wani abu da aka sarrafa don a zuba wa shuka ta yi yabanya.
  3. tsawon ƙafa ɗaya a awon fili.
  4. tarawa da mace.
  5. takin shamuwa: watau ɗinkin da bai da inganci.