Hadith 8 <> Hadisi na 8
<small> --[[40 Hadiths/8|Hadith 8]] of [[:Category:40_Hadiths#Hadith_8_.3C.3E_Hadisi_na_8|40]]</small>
# | Hadith 8 | Hadisi na takwas |
---|---|---|
1 |
On the authority of Abdullah ibn Umar (ra): The Messenger of Allah (ﷺ) said, "I have been ordered to fight against the people until they testify that there is none worthy of worship except Allah and that Muhammad is the Messenger of Allah, and until they establish the salah and pay the zakat. And if they do that then they will have gained protection from me for their lives and property, unless [they commit acts that are punishable] in Islam, and their reckoning will be with Allah." [Bukhari & Muslim] [1] |
An ruwaito daga Abdullahi ɗan Umar (Allah Ya yarda da su): An umarce ni da in yaƙi mutane har sai sun shaida babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma lallai annabi Muhammadu manzon Allah ne, su tsayar da sallah, kuma su bayar da zakka; idan sun aikata haka to sun kare jininsu da dukiyoyinsu daga gare ni, sai dai haƙƙin musulunci, hisabinsu yana wajen Allah maɗaukakin sarki. |