Exclamation
- Hello, welcome! <> often "Maraba da zuwa"
- Synonym: lale
- Maraba da dawowa <> Welcome back!
- Mun yi masa maraba da zuwa <> We welcomed him.
- to host
- The Ethiopian holy site in Lalibela is one of many places hosting women-only Ashenda Festival celebrations to honour the Virgin Mary.
A Ethiopia, wajen ibada mai tsarki a Lalibela, ɗaya ne daga cikin wurare da dama da ke maraba ga mata zalla a bikin Ashenda domin tunawa da mahaifiyar Yesu. --bbchausa verticals/pics/2022-08-27
- The Ethiopian holy site in Lalibela is one of many places hosting women-only Ashenda Festival celebrations to honour the Virgin Mary.
- See also mararraba