- to die, death, dying. <> ƙarewar rai ga mutum ko dabba ko duk wani abu mai rai.
- Babarta ta mutu. <> Her mother passed away.
- Kar ki bar ni a nan, zan mutu. <> Don't leave me here, I will die.
- Tanzanians catch up on Thursday with the news announced on Wednesday that their president, John Magufuli, had died aged 61. [1]
A Tanzaniya an wayi gari da Labarin mutuwar shugaban kasar John Magafuli wanda ya mutu yana da shekara 61 a duniya. [2]
- Babarta ta mutu. <> Her mother passed away.
- to stop working <> dakatarwar aikin inji ko wutar lantarki.
- yin sanyin jiki don tsoro ko tausayi <> going cold due to apprehension or shock
- raguwar karfin tufa ko mazakuta ko bati da sauransu.