Noun
- tsari
- These prenatally-primed systems of mother-child recognition may be especially important in the unfortunate species that are exploited by freeloading members of another species <> Wannan tsarin na gane uwa ga jaririn da ba a ma haife shi ba, na da matukar muhimmanci musamman a jinsin dabbobin da wasu jinsunan ke yaudara, su dora musu nauyin kula da na su ‘ya’yan --bbchausa_verticals/082-baby-learning
- hanyar sadarwa, na'ura, fasaha (software, app)
- Synonym: network
- Our systems try to exclude mature content, but we can’t manually review all videos.
Na'urorinmu na ƙoƙari wajen tace ƙunshiyar manya.