Noun
Jam'i |
- dama ko ƙyale mutum ya aikata wani abu <> freedom, leeway, approval, permission to do something.
- My father gave me permission to go to the city.
Mahaifi na ya ban izinin zuwa cikin binni. - Who is it that can intercede with him except by his permission?
Wane ne wanda yake yin ceto a wurinsa, face da izininsa? --Quran/2/255 - When a parent grants access to YT,
Idan iyaye suka bada izinin shiga YT,
- My father gave me permission to go to the city.