But that is hardly a fair depiction of Jesus, whom the Gospels portray as a warm, kindhearted man of deep feelings.
Amma wannan da ƙyar zai zama gaskiyar kamanin Yesu, wanda Lingila suka kwatanta shi mutum ne mai ƙauna, mai kirki da zurfin juyayi.
This is hardly surprising in view of what the Bible says at Proverbs 29:25: “Trembling at men is what lays a snare.”
Hakan yana da wuya sosai domin Littafi Mai Tsarki ya ce a Misalai 29:25: “Tsoron mutum ya kan kawo tarko.”
For hardly would anyone die for a righteous man; though perhaps for a good man someone may dare to die.
Gama da ƙyar wani za ya yarda ya mutu sabili da mutum mai-adalci; wataƙila dai sabili da nagarin mutum wani ya yi ƙarfin hali har shi mutu.
As for us, when we think about the amazing things that Jehovah has accomplished, we can hardly hold back from talking to others about our God.
Idan mu ma muka yi tunani game da abubuwa masu ban mamaki da Jehobah ya yi, ba za mu iya daina gaya wa mutane game da Allahnmu ba.
14 Lot was hardly a coward.
14 Lutu ba matsoraci ba ne.
4 It could hardly have been lost on the ancient Jews that many aspects of the Mosaic Law emphasized their sinfulness.
4 Ɓangarori da yawa na Dokar da Aka Ba da ta Hannun Musa sun tuna wa Yahudawa cewa su masu zunubi ne.
5:33) Speaking negatively about their husbands, highlighting their faults in front of others, hardly shows respect.
5:33) Faɗin abin da bai dace ba game da mijinsu, da kuma faɗin kurakuransa a gaban mutane ba ya nuna daraja.
The care for the environment leaves hardly any passersby indifferent.
Yadda ake kula da mahallin na sa masu wucewa su yi sha’awarta sosai.
2 Hardly had Lana finished the second prayer when she heard someone say, “Hello, Lana, what are you doing here?”
2 Lana ba ta gama addu’arta ba sa’ad da ta ji wani ya ce mata, “Ya Lana, me kike yi a nan?”
VISITORS to Jerusalem could hardly believe what they were hearing.
BAƘIN da suka zo Urushalima sun yi mamaki sosai saboda abin da suke ji.
“If I tell you what is the simplest truth you will hardly be able to believe it,” replied Russell.
Russell ya ba da amsa cewa: “Idan na gaya maka gaskiya ba za ka yarda ba.”
“Faith the size of a [tiny] mustard grain” that could move a mountain —Jesus could hardly have found a more effective way to emphasize that even a little faith can accomplish much.
“Bangaskiya kwatancin [ƙaramar] ƙwayar mastad” da za ta iya kawar da dutse—lallai babu wata hanya da Yesu zai bayyana cewa ƙaramar bangaskiya tana aikata abu mai girma dalla-dalla fiye da haka.
Now, Jehovah could have immediately executed Adam and Eve, but that would hardly have settled the issue of sovereignty satisfactorily.
To, da Jehovah ya halaka Adamu da Hauwa’u nan da nan, amma hakan ba zai warware al’amari na ikon mallakar a hanyar da za ta gamsar ba.
Jesus could hardly have found a better way to illustrate his point.
Hakika babu wata hanya da ta fi kyau da Yesu zai kwatanta wannan darasin.
Ruth was willing to perform brother-in-law marriage with a man she hardly knew, a man unnamed in the Bible.
Rut tana shirye ta yi auren suruki da mutumin da ba ta waye shi ba, mutumin da ba a rubuta sunansa cikin Littafi Mai Tsarki ba.
The Bible says: “Hardly will anyone die for a righteous man; indeed, for the good man, perhaps, someone even dares to die.”
Littafi Mai Tsarki ya ce: “Da ƙyar wani za ya yarda ya mutu sabili da mutum mai-adalci; wataƙila dai sabili da nagarin mutum wani ya yi ƙarfin hali har shi mutu.”
Goliath’s great height may actually have been a disadvantage for him, since a shield-bearer of normal size could hardly have raised a shield high enough to protect the giant’s head.
Tsayin Goliyat illa ce a gare shi domin mai riƙe da makamansa ba zai iya kāre kan Goliyat ba saboda tsayinsa.
Those early disciples could hardly have envisioned the magnitude of the witness that would be given in this time of the end.
Da ƙyar ne waɗannan almajirai na farko su san yawan yadda za a ba da shaida a wannan lokaci na ƙarshe.
I could hardly wait to tell Ben what had happened.
Na yi farin ciki sosai har ina son na gaya wa Ben abin da ya faru nan da nan.
“New conflicts have broken out in areas we were hardly aware of; world poverty continues to rise.
“Sababbin hargitsi sun ɓarke a wajajjen da ba a sani ba; talauci ya ci gaba da ƙaruwa.
In view of his counsel found in Romans chapter 12, Paul could hardly have meant that the illustrative coals were to inflict punishment or shame upon an opposer.
A gargaɗinsa da ke Romawa sura 12, Bulus ba ya nufin cewa wannan garwashi na kwatanci horo ne ko kuma kunyatar da mai hamayya.
That could hardly be possible, for circumstances and abilities differ from one person to another.
Hakan da kyar zai yiwu, domin yanayi da kuma iyawa sun bambanta daga mutum zuwa mutum.
For example, it would hardly be peaceable to speak of specific individuals by using derogatory terms.
Alal misali, da kyar zai kasance sada zumunta idan muka yi baƙar magana ga wasu.
Jesus could hardly have made his point more effectively.
Yesu ba zai bayyana darasin fiye da haka ba.
His astonished followers could hardly believe it!
Abin ya ba mabiyansa mamaki sosai!