f
- fees, compensation, ransom, paying for damages, settlement, recompense <> kuɗin da ake sa wa wanda ya yi kisan kai ko ya ji wa wani rauni ya biya da umarnin kotu. kuɗin da akan biya mutum don wata ɓarna da aka yi masa.
- Kamfanin Volkswagen zai biya diyya ga masu amfani da motocinsa [1] <> Volkswagen May Have to Pay Billions in settlement to its Drivers
- war indemnity