Toggle menu
24.2K
670
183
158.8K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

rangadi

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 18:31, 13 October 2022 by Admin (talk | contribs)
(diff) ← Older revision | Latest revision (diff) | Newer revision → (diff)

m

  1. tour <> kewayar gundumar mulki ko jiha ko kuma lardi wadda mai mulkin wajen yake yi.
    1. Kantoma yana rangadin ƙananan hukumomi.
    2. Mafikizolo perform in Johannesburg as part of the Fifa World Cup Trophy Tour in the South African city.
      Mafikizolo kenan ke wasa a Johannesburg a ɗaya daga cikin rangadin Wasan cin kofin duniya na FIFA.--bbchausa verticals/pics