Toggle menu
24K
663
183
158.1K
HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Toggle preferences menu
Toggle personal menu
Not logged in
Your IP address will be publicly visible if you make any edits.

tushe

From HausaDictionary.com | Hausa English Translations
Revision as of 13:14, 27 October 2022 by Admin (talk | contribs)

Noun

Tilo
tushe

Jam'i
tuwasu or tussa

Singular
base

Plural
bases

Singular
source

Plural
sources

m

  1. ƙasan bishiya ko gini <> basis, foundation or root
    And [ mention ] when Abraham was raising the foundations of the house and [ with him ] Ishmael, [ saying ], "our lord, accept [ this ] from us. indeed you are the hearing, the knowing. <> kuma a lokacin da Ibrahim yake ɗaukaka harsashin gini da Isma'ila (suna cewa:) "ya ubangijnmu! ka karɓa daga gare mu, lalle ne kai, kai ne mai ji, mai sani. = [ 2:127 ] lokacin da ibrahim ya sa tushin dakin bauta (ka'aba) shi tare da ismaela (suka yi a du'a): "ubangijin mu, karbi wannan daga gare mu. kai mai ji ne, masani". --Qur'an 2:127
  2. farko ko asalin mutum ko magana ko wani abu <> source, start.
    Wannan da'awar tasa ba ta da tushe. <> This sermon of his does not have any basis.
See also tishi

Google translation of tushe

Foundation, base.

  1. (noun) root <> tushe, saiwa; origin <> asali, mafari, tushe; base <> tushe, gindi, tashar soja; bottom <> gindi, tushe; foundation <> tushe, gindi, harsashi; validity <> tushe; warrant <> tushe, haƙƙi;